Wata babbar kotun babbar birnin tarayya ta ba da umarnin cafke Hajiya Sadiya Farouq, tsohuwar Ministar jin kai a lokacin marigayi shugaban kasa, Muhammadu Buhari.
Wata babbar kotun babbar birnin tarayya ta ba da umarnin cafke Hajiya Sadiya Farouq, tsohuwar Ministar jin kai a lokacin marigayi shugaban kasa, Muhammadu Buhari.
Gamayyar dattawa da matasan Arewa mazauna jihar Edo bayyana goyon bayansu ga dan takarar kujeran gwamnan jihar karkashin jam'iyyar All Progressives Congress APC
Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje, ya gana da mataimakin shugaban kasa, Yemi Osinbajo, a ranar Laraba, 2 ga Satumba, a fadar shugaban kasa kan matsalar
Babban hafsan sojojin kasa na Najeriya, Tukur Buratai, ya bukaci sojojin Opertion Sahel Sanity su ragargaji 'yan bindiga da sauran masu laifi ba sassauci..
Tsohon gwamnan Adamawa karkashin jam'iyyar Peoples Democratic Party, PDP, Mista James Ngillari, ya fice daga PDP ya koma jam'iyyar APC tare da magoya bayansa.
Wani daga cikin yaran shugaban yan Daba na jihar Benue, Terwase da aka fi sani da Gana ya ce tsohon shugabansu ya san za a kashe shi har ya zabi magajinsa.
Wasu fusatattun matasa a kasar Zimbabwe sun yi wa wani barawon kaza hukunci nan take bayan kama shi dumu-dumu yana satar kaza. Asirin mutum ya tonu ne a lokacin
An yi awon gaba da wasu Alkalan kotun Shari'ar Musulunci biyu yan jihar Zamfara yayinda suke hanyar dawowa daga jamhurriyar Nijar ranar Juma'a, 11 ga Satumba.
Wani kasurgumin dan fashi kuma mai garkuwa da mutane da ya addabi jihar Rivers, Honest digbara wanda aka fi sani da Bobisky, ya gamu da ajalinsa hannun jami'ai.
Gwamnan jihar Benue, Samuel Ortom bukaci rundunar sojojin Najeriya ta saki ƴan daba guda 40 da suke tsare da su bayan kashe shugabansu Terwase Akwaza wato Gana.
Labarai
Samu kari