Wata babbar kotun babbar birnin tarayya ta ba da umarnin cafke Hajiya Sadiya Farouq, tsohuwar Ministar jin kai a lokacin marigayi shugaban kasa, Muhammadu Buhari.
Wata babbar kotun babbar birnin tarayya ta ba da umarnin cafke Hajiya Sadiya Farouq, tsohuwar Ministar jin kai a lokacin marigayi shugaban kasa, Muhammadu Buhari.
Babban sifeton rundunar 'yan sandan Najeriya (IGP), Mohammed Adamu, ya tura wasu manyan jami'an 'yan sanda zuwa jihar Edo domin su saka ido a kan zaben kujerar
Kwamishinan ƴan sandan jihar, Misis Janet Agbede ce ta bayyana hakan yayin jawabin da ta yi wa manema labarai a ranar Juma'a a Umuahia, Vanguard ta ruwaito.
Tsohon mataimakin gwamnan babban bankin Najeriya, Dr Obadiah Mailafia, ya ce rayuwarsa tana cikin garari tare da hatsari., jaridar The Punch ta wallafa hakan.
Daga cikin kokarin tabbatar da ingancin a fannin wutar lantarki a fadin kasar nan, Muhammadu Buhari ya nada wasu manya daga makusantansa a cikin kwamitin aikin.
A cikin wani sako da ya wallafa a shafinsa na tuwita a ranar Juma'a, Sanata Kwankwaso, ya bayyana cewa ya jagoranci gudanar da tarurruka tsakanin mutanen arewa
Shugaban ma'aikatan jihar, wacce ta sanar da hakan a ranar Alhamis 11 ga watan Satumba ta ce cikin wadanda aka gano har da masinja mai karɓar albashin alkali.
Akalla mutane goma sha shida sun rasa rayukansu yayinda gidaje duba biyu suka salwanta sakamakon annobar ambaliyar ruwan sama a jihar Bauchi a shekarar 2020.
Kungiyar JOHESU ta janye yajin aikin da ta ce za ta shiga ranar Lahadi, bayan cimma matsaya da gwamnatin tarayya a ranar Juma'a. Gwamnatin tarayya ta amince da
Wani dattijo mai shekaru 64 mai suna Bassey Archibong da ke gida mai lamba 10 a titin Dipo, yankin Owutu da ke Ikorodu a jihar Legas ya gurfana a gaban kotu.
Labarai
Samu kari