Dubi kyawawan hotunan kasaitaccen biki na kannen uwargidar gwamnan jihar Kogi

Dubi kyawawan hotunan kasaitaccen biki na kannen uwargidar gwamnan jihar Kogi

- An yi bikin kannen uwargidar gwamnan jihar Kogi su biyu

- An gano matar gwamnan cikin kasaitaccen ado da kwaliyya

- Angwayen Luqman da Abdulrazaq sun auri masoyansu Hajara da Ramoty

Shakka babu uwargidar gwamnan jihar Kogi, Hajia Rashida Yahaya Bello ta kasance cikin farin ciki yayinda kannenta maza su biyu suka yi aure a rana guda.

An gudanar da shagalin bikin ne a babbar birnin tarayyar kasa, Abuja, shafin Linda Ikeji ta ruwaito.

An gano uwargidar gwamnan cikin kasaitaccen shiga na farin leshi a matsayinta na uwar wannan rana na bikin yan uwanta.

Bikin ya samu halartan yan uwa da abokan arziki da suka zo taya ma’auratan murnar cikar burinsu.

Dubi kyawawan hotunan kasaitaccen biki na kannen uwargidar gwamnan jihar Kogi

Dubi kyawawan hotunan kasaitaccen biki na kannen uwargidar gwamnan jihar Kogi Hoto: Linda Ikeji blog
Source: UGC

KU KARANTA KUMA: Atiku ya yi ta’aziyya ga Sanata Wamakko kan mutuwar ‘yarsa

Angwayen Luqman da Abdulrazaq sun auri muradin zukatansu, Hajara da Ramoty.

Bikin kuma ya amsa sunansa na bikin manya duba ga irin kawata wajen da aka yi da kayan alatu.

Ga karin hotunan bikin a kasa:

Dubi kyawawan hotunan kasaitaccen biki na kannen uwargidar gwamnan jihar Kogi

Dubi kyawawan hotunan kasaitaccen biki na kannen uwargidar gwamnan jihar Kogi Hoto: Linda Ikeji blog
Source: UGC

Dubi kyawawan hotunan kasaitaccen biki na kannen uwargidar gwamnan jihar Kogi

Dubi kyawawan hotunan kasaitaccen biki na kannen uwargidar gwamnan jihar Kogi Hoto: Linda Ikeji blog
Source: UGC

Dubi kyawawan hotunan kasaitaccen biki na kannen uwargidar gwamnan jihar Kogi

Dubi kyawawan hotunan kasaitaccen biki na kannen uwargidar gwamnan jihar Kogi Hoto: Linda Ikeji blog
Source: UGC

Dubi kyawawan hotunan kasaitaccen biki na kannen uwargidar gwamnan jihar Kogi

Dubi kyawawan hotunan kasaitaccen biki na kannen uwargidar gwamnan jihar Kogi Hoto: Linda Ikeji blog
Source: UGC

Dubi kyawawan hotunan kasaitaccen biki na kannen uwargidar gwamnan jihar Kogi

Dubi kyawawan hotunan kasaitaccen biki na kannen uwargidar gwamnan jihar Kogi Hoto: Linda Ikeji blog
Source: UGC

KU KARANTA KUMA: 2023: An kaddamar da yakin neman zaben shugabancin kasa na Tinubu

A wani labarin kuma, yan Najeriya da dama sun caccaki iyalan shugaban kasa a kan karya dokar babban bankin Najeriya (CBN) a wajen bikin Hanan Buhari, daya daga cikin yaran shugaban kasa Muhammadu Buhari.

Mutane da dama sun kuma yi wasti da take dokar bayar da tazara a tsakanin jama’a wanda hukumar yaki da yaduwar cututtuka ta kasa (NCDC) ta bayar don hana yaduwar cutar Coronavirus.

Hanan da Turad, dan tsohon dan majalisar dokokin tarayya, Mahmud Sani Sha’aban, sun yi aure a fadar shugaban kasa a ranar Juma’a da ya gabata.

Bikin ya samu manyan jami’an gwamnati da yan siyasa.

Hotuna da bidiyon bikin ciki harda wanda uwargidar shugaban kasar, Aisha Buhari ta wallafa a shafinta na Instagram sun yi fice a karshen makon.

A wani bidiyo da Sahara Reporters ta wallafa, an gano ma’auratan na rawa tare wadanda suka halarci bikin inda aka yi ta lika kudi.

An taru waje daya ba tare da barin tazara ba a cikin bidiyon sannan mafi yawan mutanen da ke wajen basu sanya takunkumin fuska ba.

Wannan ya haifar da cecekuce yayinda mutane da dama suka nuna rashin jin dadinsu a kan yadda manyan mutane da sauran da suka hallara suka take dokokin CBN da na NCDC.

Domin sauke manhajar labaran Legit.ng a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit

Online view pixel