Tsohon shugaban majalisar dattawan Najeriya, Bukola Saraki da tsohon gwamnan jihar Kwara, Abdulfatah Ahmed, za su gurfana a gaban kotu kan tuhume-tuhume.
Tsohon shugaban majalisar dattawan Najeriya, Bukola Saraki da tsohon gwamnan jihar Kwara, Abdulfatah Ahmed, za su gurfana a gaban kotu kan tuhume-tuhume.
Wani saurayi dan Najeriya ya hau shafinsa na Twitter, ya bayyana yadda matar yayansa da ya mutu ta takurawa rayuwarsa shekaru 20 da suka wuce, a lokacin da...
Gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum, ya amince da daukar ma'aikatan lafiya kimanin mutum 600 a jihar, wadanda za su dinga aiki a asibitocin jihar baki...
Tsohon mataimakin gwamnan babban bankin Najeriya, Dr Obadiah Mailafia, ya ce rayuwarsa tana cikin garari tare da hatsari bayan amsa gayyatar hukumar DSS sau 3.
Inna lillahi wa inna ilaihi raji’un. Allah ya yiwa mai martaba Sarkin masarautar Biu a jihar Borno , Alhaji Mai Umar Mustapha Aliyu, rasuwa yana mai shekaru 79
'Yan Najeriya sun hau shafukan sadarwa domin nuna rashin jin dadinsu akan bidiyon dake yawo dake nuni da wajen da aka binne tsohon gwamnan jihar Oyo Abiola...
Mista Ayodele Fayose ya ce ya yarda da abin da Obasanjo ya fada a kan mulkin APC. A cewarsa, Obasanjo ya yi gaskiya, Najeriya ta na rushewa a mulkin Buhari.
Wata budurwa mai suna Georgia Brodick, mai shekaru 22 da ta kware wajen rawa, cikin ikon Allah ta cigaba da rayuwa bayan ta diro daga bene mai hawa takwas...
A ranar Litinin mu ka ji TUC ta ce idan ba a rage kudin mai ba, za ta tafi yajin aiki. Gwamnatin Tarayya ta na sa ran shawo kan TUC da sauran wasu kungiyoyi.
Hukumar hana Yaduwar Cututtuka ta Najeriya wato NCDC ta bayyana cewa annobar cutar Covid-19 ta sake harbin sabbin mutane 132. a fadin Najeriya yau Litinin.
Labarai
Samu kari