Yanzu yanzu: Sabbin yan Najeriya 132 sun kamu da cutar Korona

Yanzu yanzu: Sabbin yan Najeriya 132 sun kamu da cutar Korona

Hukumar hana Yaduwar Cututtuka ta Najeriya wato NCDC ta bayyana cewa annobar cutar Covid-19 ta sake harbin sabbin mutane 132. a fadin Najeriya.

Hakan na kunshe ne a cikin sanarwar da hukumar NCDC ta fitar da misalin karfe 11:na daren ranar Litinin 14 ga Satumba, shekarar 2020.

A cikin sanarwar da NCDC ta saba fitarwa a daren kowacce rana a shafinta na Twitter, ta sanar da cewa an samu karin sabbin mutane 132 da suka fito daga jihohin Najeriya kamar haka:

Lagos-52

Gombe-27

Plateau-17

Kwara-10

Enugu-9

Ogun-9

Katsina-3

Ekiti-2

Bauchi-1

Osun-1

Rivers-1

Jimillan wadanda suka kamu: 56,388

Jimillan wadanda aka sallama: 44,337

Adadin wadanda suka yi wafati: 1,083

Domin sauke manhajar labaran Legit.ng a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel