Shugaban majalisar dokokin Jamhuriyar Musulunci ta Iran, Mohammad Bagher Ghalibaf, ya fito ya karyata ikirarin da Donald Trump ya yi kan mashigar Hormuz.
Shugaban majalisar dokokin Jamhuriyar Musulunci ta Iran, Mohammad Bagher Ghalibaf, ya fito ya karyata ikirarin da Donald Trump ya yi kan mashigar Hormuz.
Babban bankin Najeriya ya sanar da cewa daga 1 ga Mayun 2026 sababbin dokokin da suka shafi amfani da BVN a su fara aiki. Dokokin BVN 10 za su fara aiki a Najeriya.
Mutane biyar sun riga mu gidan gaskiya sannan wasu mutane takwas sun samu raunuka sakamakon hadari mota da ya faru a jihar Ondo ranar Talata 15 ga watan Satumba
Kasar Ingila tana yin babbar barazana ga duk wanda ta kama da hannu cikin magudin siyasa a zabukan gwamnoni jihohin Ondo da Edo masu gabatowa, The Cable tace.
Buhari ya nuna takaicinsa a kan yadda Najeriya ta rasa matsayinta na zama cibiyar kasuwanci ta kasashen Afrika ta yamma saboda gwamnatocin baya sun gaza samar
A ranar Talata, jam'iyyar PDP ta shawarci shugaban jam'iyyar APC, Ahmed Bola Tinubu da ya shafa wa Godwin Obaseki, dan takarar Gwamna Obaseki jihar Edo, lafiya.
A makon nan muka ji cewa an rufe shagunan Bet9ja, KingBet da Derby Lotto a Kaduna. KADIRS ta ce ana bin kamfanonin bashin haraji na kusan Naira miliyan 500.
Bayan saka wa wasu 'yan Najeriya takunkumin hana visa sakamakon tafka magudin zaben da suka yi, jam'iyyar PDP ta jinjinawa kasar Amurka kan hakan, ThisDay tace.
An yi garkuwa da wani tsohon sojan Amurka, Manjo Jide Ijadare (mai murabus) da wani mutum guda a masana'antarsa na sarrafa manja da ke Ijan-Ekiti a karamar huk
Gwamnatin tarayya ta ce kamata ya yi ace ana sayar da litar man fetur akan N181 maimakon N161 da ake sayar da ita yanzu. Ministan man fetur Timipre Silver, ya
Wani dan Najeriya a kafar sada zumuntar zamani ta Twitter ya yi kira ga wata 'yar Najeriya daga jihar Kano da ke aiki da rundunar sojin Amurka da ta dawo gida.
Labarai
Samu kari