Hukumar JAMB ta sanar da cewa za ta saki sakamakon UTME na ranar farko kafin tsakar daren yau Juma'a, 17 ga Afrilu, 2026, ga dukkan ɗaliban da suka zana jarabawar.
Hukumar JAMB ta sanar da cewa za ta saki sakamakon UTME na ranar farko kafin tsakar daren yau Juma'a, 17 ga Afrilu, 2026, ga dukkan ɗaliban da suka zana jarabawar.
Dakarun Hukumar Sojin Najeriya sun samu nasarar kai hare-hare uku masu muhimmanci kan yan bindiga a jihohin Nasarawa, Benue da Taraba cikin sabon makon nan.
Manyan shugabannin jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) sun hallara a garin Benin, babbar birnin jihaar Edo domin yi wa dan takararsu Godwin Obaseki kamfen.
Kamar yadda tarihi ya bayyana, jama'ar kabilar Babur Bura sun shigo Najeriya ne daga kassar Yemen da ke yankin gabas. Sun iso ta kasashen Sudan da Chadi ne.
Hukumar Yaƙi da Safarar Mutane na Ƙasa, NAPTIP tace ta ceto mutum 135 tare da kama mutum 86 da ake zargin masu safarar mutane ne a Kano daga Janairu zuwa Satumb
Gwamnatin tarayya ta tabbatar da 'yan kasar Najeriya da ke gudun hijira a Diffa da ke jamhuriyar Nijar cewa tana musu shirye-shiryen dawowa gida Najeriya da su.
Babban jigon jam'iyyar All Progressives Congress (APC), Asiwaju Bola Tinubu, ya yi kira ga al'ummar jihar Edo suyi watsi da gwamna Godwin Obaseki matsayin gwamn
Bincike ya nuna cewa akwai alaka mai karfi tsakanin lemon tsami da maniyin namiji, musamman ta bangaren samar da kwan halitta. Sai dai fa, duk da tarin amfanin
Alkaluman da hukumar kidddiga ta kasa (NBS) ta fitar ranar Talata sun nuna cewa an samu hauhawan farashin kayayyaki a Najeriya da kaso 13.22 a watan Agusta.
Wani bene ya rushe a sa'o;in farko na ranar Talata inda aka rasa rayukan mutum biyu kuma 'yan gida daya a Gwammaja 'Yan kosa, karamar hukumar Dala ta jiha Kano.
Labarai
Samu kari