Yanzu yanzu: Sabbin yan Najeriya 90 sun kamu da cutar Korona
Hukumar hana Yaduwar Cututtuka ta Najeriya wato NCDC ta bayyana cewa annobar cutar Covid-19 ta sake harbin sabbin mutane 90 a fadin Najeriya.
Hakan na kunshe ne a cikin sanarwar da hukumar NCDC ta fitar da misalin karfe 11:na daren ranar Talata 15 ga Satumba, shekarar 2020.
A cikin sanarwar da NCDC ta saba fitarwa a daren kowacce rana a shafinta na Twitter, ta sanar da cewa an samu karin sabbin mutane 90 da suka fito daga jihohin Najeriya kamar haka:
Lagos-33
Plateau-27
Kaduna-17
Ogun-6
FCT-4
Anambra-1
Ekiti-1
Nasarawa-1
Jimillan wadanda suka kamu: 56,478
Jimillan wadanda aka sallama: 44,478
Adadin wadanda suka yi wafati: 1,088
Domin sauke manhajar labaran Legit.ng a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:
https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook: https://facebook.com/legitnghausa
Twitter: https://twitter.com/legitnghausa
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,
Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng
Asali: Legit.ng