Kasar China ta fitar gda gargadi bayan wani hari da Amurka ta kai tare da kwace jirgin Iran a teku. Lamarin ya sanya China cewa hakan zai dagula sulhun da ake son yi
Kasar China ta fitar gda gargadi bayan wani hari da Amurka ta kai tare da kwace jirgin Iran a teku. Lamarin ya sanya China cewa hakan zai dagula sulhun da ake son yi
Gwamnatocin Najeriya da Turkiyya za su kafa cibiyar horas da sojoji a Najeriya domin taimakon kasar ta magance matsalar tsaro da ta yi katutu a Najeriya.
Wani dan kasuwa, Iga Bale, a ranar Laraba ya roki kotun gargajiya da ke Nyanya Abuja ta raba aurensa da matarsa Liza a kan cewa ta rantse sai ta gallaza masa.
Mallam Buba Anwar, mahaifin daya daga cikin wadanda su ka rasu, ya ce ginin ya rushe ne da mialin karfe 03:00 na safiya yayin da ake ruwan sama kamar da bakin
A makon da ta gabata, ya wallafa sako a dandalin sada zumunta inda ya nem magoya bayan shugaba Buhari su tallafa masa da Naira dubu dai-dai don yin sabon waka.
Kasa da kwanaki 23 da suka rage na zaben gwamna a jihar Ondo, 'yan daban siyasa sun kai wa tawagar Gwamna Rotimi Akeredolu da dan takarar gwamna a karkashi APC.
Sabon sakataren fadar shugaban kasa, Tijjani Umar, ya ce an fara shirin gabatar da kasafin kudin shekarar badi a gaban Majalisa duk da ana fama da COVID-19.
Gwamnatin tarayya na shirin haramta jigo da kifi da madara cikin kasar daga kasashen waje, ta ce akwai shanaye a kasar don haka za ta samar da wajen sarrafa su.
Ministan kula da harkokin yankin Neja Delta, Godwill Akpabio, ya musanta zargar 'yan majalisar tarayya da yayi da samu daga kwangilar hukumar kula da NDDC.
Rundunar sojojin Najeriya ta musamman na Operation Hadarin Daji ta yi nasarar kashe yan bindiga da dama sannan ta lalata kayayyakin zirga-zirgansu a wani harin
Daya daga cikin lauyoyin Ibrahim Magu, dakataccen shugaban hukumar yaki da cin hanci da rashawa (EFCC), Zainab Abiola ta bayyana cewa akwai kurkuku a Aso Rock.
Labarai
Samu kari