Kasar China ta fitar gda gargadi bayan wani hari da Amurka ta kai tare da kwace jirgin Iran a teku. Lamarin ya sanya China cewa hakan zai dagula sulhun da ake son yi
Kasar China ta fitar gda gargadi bayan wani hari da Amurka ta kai tare da kwace jirgin Iran a teku. Lamarin ya sanya China cewa hakan zai dagula sulhun da ake son yi
Gwamnatocin Najeriya da Turkiyya za su kafa cibiyar horas da sojoji a Najeriya domin taimakon kasar ta magance matsalar tsaro da ta yi katutu a Najeriya.
Dan takarar na PDP ya ce sai da ya samu izini daga wurin jami'an tsaro sannan ya shiga Akoko domin gudanar da yakin zabe, a saboda haka bai kamata a samu wata
Rundunar tsaro ta Civil Defence (NSCDC) ta tura jami’ai kimanin guda 13,311 zuwa jihar domin tabbatar da zaman lafiya da tsaro a lokacin zaben gwamnan jihar.
Jama'ar kauyen Unguwar Gambo da ke karamar hukumar Malumfashi ta jihar Katsina sun kashe wasu masu garkuwa da mutane wadanda da ba a san yawansu ba a yanzu.
Majalisar Dinkin Duniya ta soki matakin da Najeriya ta dauka na daure wani matashi mai shekaru 13 Omar Faruk shekaru 10 a gidan yari saboda batanci ga Islama.
Ya bayyana cewa da zarar kudirin ya zama doka kuma an kafa hukumar, babu sauran wani rudani dangane da kadarorin gwamnati da aka kwato daga hannun mabarnata da
Gwamnatin tarayya ta tabbatar wa da 'yan Najeriya cewa nan ba da dadewa ba za a siyar da man fetur a farashi mai matukar sauki, Vanguard ta wallafa hakan a yau.
Wata kotun majistare da ke garin Dutse a jihar Jigawa a ranar Laraba, ta bada umarnin adana mata wani makaho mai shekaru 60 a duniya mai suna Muhammad Abdul.
Mayakan Boko Haram sun sake kai mummunan hari kauyen Wasaram da ke jihar Borno a daren ranar Talata, 15 ga watan Satumba, sun kashe mutum takwas da raunana 2.
Babban mataimaki na musamman ga shugaban kasa Muhammadu Buhari, Tolu Ogunlesi, ya wallafa wani bidiyon jirgin kasa wanda yake barin Ebute Metta a Legas-Ibadan.
Labarai
Samu kari