Tsohon gwamnan jihar Kano, Malam Ibrahim Shekarau, ya sauya sheka zuwa jam'iyyar APC daga PDP. Shekarau ya taba sauya sheka zuwa jam'iyyun a baya.
Tsohon gwamnan jihar Kano, Malam Ibrahim Shekarau, ya sauya sheka zuwa jam'iyyar APC daga PDP. Shekarau ya taba sauya sheka zuwa jam'iyyun a baya.
Kotun koli ta daga shari;ar masarautar Kano da Aminu Ado bayero da Muhammadu Sanusi II ke jagoranta zuwa bayan zaben shugaban kasa da gwamnoni na 2027.
Wata kotun dake zamanta a Mapo, garin Ibadan a ranar Alhamis ta kwance daurin auren ma'aurata, Ojo Ayeni da matarsa, Sade, bayan sun kwashe shekaru 21 tare.
Gwamnatin Kano ta ce laifi ne asusun UNICEF ya tsoma baki akan shari'ar jihar, kasancewar ko kasashen turai ba sa jayayya da hukuncin kotu. A ranar 10 ga wat
Hukumar yan sanda a jihar Sokoto ta tabbatar da harin da ake zargin yan bindiga suka kaiwa jami'anta dake ofishin Gidan Madi, karamar hukumar Tangaza ta jihar.
Masu zanga zangar, sun ce ba zasu bude kofar ginin ba har sai hukumar ta biyasu hakkokinsu na watanni 17 da ake so a cinye masu. A cewar ma'aikatan, za su shig
Fitaccen mai kudin duniya kai mai tallafawa al'umma Bill Gates ya yi magana game da matakan da Najeriya za ta iya dauka domin tsamo 'yan kasar daga talauci.
Super Eagles ta haura zuwa mataki na 29 a jadawalin kungiyoyin kwallon kafa na kasashen duniya, amma har yanzu itace ta uku a kasashen Africa. Daga kasashen Af
A ranar Alhamis, shugaban kasar Burkina Faso, Roch Kabore, ya kawo wa shugaban kasa Muhammadu Buhari ziyara ta musamman, a fadar shugaban kasa, Abuja. Sanarwar
Duniya babu gaskiya, wani mutum mai suna Buba Mohammed wanda aka fi sani da Mallam, ya hada kai da masu garkuwa da mutane suka sace matar makwabcinsa da danta.
Da farko hukuma ta kama shi a lokacin da ya nemi surukarsa ta aure shi domin hakan ya saba wa dokar kasar. Daga baya sun yi aure bayan an sauya dokar a 2007.
Labarai
Samu kari