Kotun koli ta daga shari;ar masarautar Kano da Aminu Ado bayero da Muhammadu Sanusi II ke jagoranta zuwa bayan zaben shugaban kasa da gwamnoni na 2027.
Kotun koli ta daga shari;ar masarautar Kano da Aminu Ado bayero da Muhammadu Sanusi II ke jagoranta zuwa bayan zaben shugaban kasa da gwamnoni na 2027.
Gwamnatocin Najeriya da Turkiyya za su kafa cibiyar horas da sojoji a Najeriya domin taimakon kasar ta magance matsalar tsaro da ta yi katutu a Najeriya.
An samu tsaico a yayin sauraron shari'ar da tsohuwar matar da dan Atiku Abubakar, Maryam Shariff ta shigar kotu kan neman a mallaka mata yaran da suka haifa.
Wani matashi mazaunin yankin kudancin Inhamben an tirsashi biyan sadakin budurwarsa, wanda ake kira da "Lobolo" wacce ta mutu a cikin kwanakin karshen makon.
Shugaba Muhammadu Buhari ya alanta cewa Najeriya ce kasar bakaken fata mafi cigaba a fadin duniya, amma cutar COVID-19 za ta hanasu yin shagalin da ya kamata.
Gamayyar kungiyoyin Arewacin Najeriya (CNG) ta ce yan ta'adda da yan bindiga na cin karnukansu ba babbala kulli yaumin a Arewa maso gabas da yammacin Najeriya.
PDP ta na rokon kasashen Duniya su hukunta ‘Yan takarar APC; Rotimi Akeredelo da Osagie Ize-Iyamu da iyalansu. PDP ta yi wannan kira ne a cikin makon nan.
George Ameyaw, dalibin jami'ar ilimi ta Winneba (UEW), wanda ya dauki nauyin karatunsa ta hanyar sana'ar acaba, ya kammala karatu da sakamako mafi daraja...
Wata marainiya da bata da hannu mai shekaru 21, da ake kira da suna Ada Aniwetalu, anyi mata goma ta arzik, yayin da aka bata kyautar sabon gida mai dan karen..
Wani mai walda da ke zama a Ibadan mai suna Quozeem Owolabi, ya maka matarsa Tunrayo a gaban wata kotun gargajiya da ke zama a Ile-Tuntun, Ibadan, jihar Oyo.
Jose Mourinho ya na gab da doke Manchester wajen sayen ‘Dan wasan da ya nema a Real Madrid. Bale ya tashi daga Tottenham zuwa kulob din Real Madrid ne a 2013.
Labarai
Samu kari