Hukumar DSS ta gurfanar da tsohon gwamna, Nasir El-Rufai a kotu yau 23 ga Afrilu, 2026, kan zargin yin kutse tare da sauraron kiran wayar NSA Nuhu Ribadu.
Hukumar DSS ta gurfanar da tsohon gwamna, Nasir El-Rufai a kotu yau 23 ga Afrilu, 2026, kan zargin yin kutse tare da sauraron kiran wayar NSA Nuhu Ribadu.
A labarin nan, za a ji jihohin Arewa takwas da Sanata Abdul Ningi ke ganin ya kamata a hana ayyukan siyasa gabanin zaben 2027 saboda matsalolin rashin tsaro.
Dakarun sojin Operation Sahel Sanity dake yaki da yan bindiga da masu garkuwa da mutane a Arewa maso yamma sun dakile hari kuma sun ceci mutane 22 da aka sace.
Da aka tuntube shi game da harbin da aka ce an yi a Ologbo Dukedoom, Enogie, Mai martaba Jason Owen Akenzua ya ce ya ji karar harbin bindiga kuma ya kira DPO.
Kakakin yakin neman zaben gwamnan APC na Edo, Prince John Mayaki ne ya bayyana hakan cikin wata sanarwa da ya fitar a ranar Asabar kamar yadda Vanguard ta ruwai
Akwai yan takaran kujeran gwamnan 14 dake fafataw,a amma ana tunanin gwamnan da ke kai yanzu, Godwin Obaseki na jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) da Osag
Ginin makarantar Boko mai suna Excel College ta ruguje a Iyana Ejigbo, dake jihar Lega. Jami'an hukumar agaji na gaggawa na jihar Legas, LASEMA, sun fara ceto
Gwamna Godwin Obaseki ya nuna rashin jin dadi kan yadda hukumar zabe ke gudanar da zaben gwamnan jihar Edo, ya ce ya shafe sama da awa daya kafin yayi zabe.
Wasu 'yan bindiga su uku sun kai farmaki wani wurin shakatawa a jihar Edo inda suka kashe mutum guda suka raunta wasu da dama, sun kai harin ne a ranar Juma'a.
Hadimin shugaban kasa Muhamma buhari na musamman a shafukan zumunta na zamani, Bashir Ahmad zai angwance da amaryarsa Naeema a ranar Juma’a 25 ga watan Satumba.
Hukumar Hana Safarar Mutane ta Kasa, NAPTIP, reshen jihar Kano ta kama wata matar aure mai shekaru 29, Jamila Abubakar kan kashe dan kishiyarta, Mohammed Bashir
Labarai
Samu kari