Da duminsa: Sabbin mutane 189 sun kamu cutar Coronavirus yau

Da duminsa: Sabbin mutane 189 sun kamu cutar Coronavirus yau

Hukumar hana Yaduwar Cututtuka ta Najeriya wato NCDC ta bayyana cewa annobar cutar Covid-19 ta sake harbin sabbin mutane 189 a fadin Najeriya.

Hakan na kunshe ne a cikin sanarwar da hukumar NCDC ta fitar da misalin karfe 11:na daren ranar Asabar 19 ga Satumba, shekarar 2020.

A cikin sanarwar da NCDC ta saba fitarwa a daren kowacce rana a shafinta na Twitter, ta sanar da cewa an samu karin sabbin mutane 189 da suka fito daga jihohin Najeriya kamar haka:

Lagos-70

Plateau-37

FCT-24

Kaduna-19

Rivers-12

Oyo-5

Ogun-4

Ebonyi-3

Katsina-3

Ondo-3

Osun-3

Imo-2

Yobe-2

Ekiti-1

Nasarawa-1

Jimillan wadanda suka kamu: 57,145

Jimillan wadanda aka sallama: 48,431

Adadin wadanda suka yi wafati: 1,095

Domin sauke manhajar labaran Legit.ng a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel