Kasar Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta fara samun kudaden shiga saboda kulle mashigar ruwa ta Hormuz. An fara ajiye kudin da aka samu a babban bankin kasar.
Kasar Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta fara samun kudaden shiga saboda kulle mashigar ruwa ta Hormuz. An fara ajiye kudin da aka samu a babban bankin kasar.
A labarin nan, za a ji jihohin Arewa takwas da Sanata Abdul Ningi ke ganin ya kamata a hana ayyukan siyasa gabanin zaben 2027 saboda matsalolin rashin tsaro.
Babban baturen zaben gwamnan jihar Edo na karamar hukumar Etsako Central, Farfesa Godswill Alan Lukman, ya tabbatar da cewa an harbi ma'aikacin ranar Asabar a m
Da farko an hangi jami'in a cibiyar tattara sakamakon zaben, amma daga bisani aka nema sa aka rasa. Batan dabon jami'in tattara zaben, ya jawo shakku a tsakani
Hukumar zabe mai zaman kanta (INEC) ta sanar da sakamakon zaben gwamnan jihar Edo na kananan hukumomi goma sha shida saura kananan hukumomi biyu suka rage.
Abubuwa da yawa sun faru a ranar da aka gudanar da zaben jihar, sai dai Legit.ng Hausa ta yi nazarin muhimman abubuwa 5 da suka faru a ranar ta Asabar. Haka zal
Jam'iyyar PDP ta zargi cewa ana takurawa tare da tsananta wa hukumar zabe mai zaman kanta da juyawa da sauya sakamakon zabukan da ke isowa na gwamnan jihar Edo.
Idan ba a manta ba, sakamakon annobar COVID-19, gwamnatin jihar ta sahalewa Masallatai da Majami'u budewa a ranakun Juma'a da Lahadi kawai. Haka zalika, Gwamna
Jam'iyyar Peoples Democratic Party ta yi kashedi ga shugaban hukumar zabe mai zaman kanta (INEC), Mahmood Yakubu, cewa yada ya amsa rokon APC kan zaben Edo.
Sakamakon da hukumar gudanar da zaben kasan watau INEC ya nuna cewa gwamnan jihar Edo mai ci yanzu, Godwin Obaseki, ne kan gaba da tazarar kuri'u kimanin dubu d
An kama wani mai gidan haya, Mista David Ntiero Okon saboda banka wa yar hayarsa wuta a Calabar, jihar Cross Rivers saboda ta gaza biyan kudin haya N11,000.
Labarai
Samu kari