Shugaban kasar Amurka, Donald Trump, ya yi ikirarin cewa mashigar Hormuz ta dawo karkashin ikon dakarun kasarsa. Trump ya ce shugabannin Iran na cikin dimuwa.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump, ya yi ikirarin cewa mashigar Hormuz ta dawo karkashin ikon dakarun kasarsa. Trump ya ce shugabannin Iran na cikin dimuwa.
A labarin nan, za a ji jihohin Arewa takwas da Sanata Abdul Ningi ke ganin ya kamata a hana ayyukan siyasa gabanin zaben 2027 saboda matsalolin rashin tsaro.
Mun kawo maku janyar samun jarin da Gwamnati za ta ba kananan ‘yan kasuwan Najeriya. Za a rufe rajista a ranar 15 ga watan Oktoba. Sai a hanzarta ayi rajista.
Gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum, a ranar Litinin ya tabbatar da zabin Alhaji Mai Mustapha Umar Mustapha a matsayin sabon sarkin masarautar Biu a Borno
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya shiga ganawa da gwamnan jihar Kwara, Abdulrahman Abdulrazaq. Shugaban kasar ya gana da gwamnan ne a fadar shugaban kasa Abuja
Hira ta barke tsakanin wani mahaifi da karamar diyarsa wanda ya jawo asirin matarsa ya tonu har ta kai ga sanadiyyar mutuwar aurensu na shekara 14. Bayan Steven
Wata amarya da ta rantse bazata yi aure ba saboda mahaifiyar ta tana fama da matsanancin ciwo ta shirya yin aure cikin kwanaki 5. Mahaifiyar Nicole Linda...
Gwamna Nyesom Wike na jihar Rivers yayi kira ga cibiyoyin tsaro da su gurfanar da masu yiwa gwamnati zagon kasa ta hanyar satar mai a gaban kotu, Vanguard tace.
Jiya Rabiu Kwankwaso ya yi magana bayan Jam’iyyar PDP ta lashe zaben Jihar Edo. Tsohon Gwamnan ya ce barazanar wasu kasashen waje sun taimaka wajen nasarar PDP.
An kai wa Mista Bako hari ne a ranar 20 ga watan Satumba tare da tawagarsa yayin wani sintiri da suka tafi a Sabon Gari - Wajiroko a karamar hukumar Damboa.
Dirakta Janar na hukumar hana yaduwar cututtuka a Najeriya NCDC, Dr Chike Ihekweazu, ya ce za'a samu tashin masu kamuwa da cutar Korona saboda bude makarantu.
Labarai
Samu kari