Babbar kotun tarayya a Abuja ta yi watsi da muhimman hujjojin EFCC a shari’ar zargin damfarar kwangila ta N2.8bn da ake yi wa Hadi Sirika da wasu mutane.
Babbar kotun tarayya a Abuja ta yi watsi da muhimman hujjojin EFCC a shari’ar zargin damfarar kwangila ta N2.8bn da ake yi wa Hadi Sirika da wasu mutane.
Gwamnatin Shugaban kasa Muhammadu Buhari ta sanya daya daga cikin jiragen Shugaban kasa, Hawker 4000, mai lamba 5N-FGX/: RC 066 a kasuwa ga masu ra'ayin siya.
Babban hafsan sojin saman Najeriya, Air Marshal Sadique Abubakar, ya auri Ministar walwala da jin dadin al’ummma, Hajiya Sadiya Umar Farouq, RahtotnDaily Trust.
Bidiyon wata karamar yarinya ya bar jama'a da dama baki bude sakamakon hazaka da kaifin basirarta wurin nuna kaunar iyayenta a bidiyo mai tsawon mintuna uku.
Tankar man fetur mallakin kamfanin NNPC ta yi hatsari, inda ta kama da wuta nan take, a Felele da ke kan hanyar Lokoja-Abuja, jihar Kogi. Sakamakon wannan mumm
Dakataccen shugaban hukumar yaki da rashawa tare da hana yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa, Ibrahim Magu, ya musanta zarginsa da ake da karbar cin hanci.
Gwamnan jihar Taraba, Darius Ishaku, ya sha alwashin cewa babu wanda cutar korona za ta kashe a jiharsa, cewa gwamnatinsa ta dauki matakan da suka dace a kai.
Dakarun sojojin Najeriya dake Camp Malumfatori a Tafkin Chadi sunyi nasarar kashe manyan kwamandojin yan ta'addan Boko Haram bakwai a wasu hare-hare da suka kai
Gwamna Godwin Obaseki na jihar Edo ya mika godiyarsa ga Nyesom Wike a kan rawar da ya taka yayin zaben gwamnan jihar da ya gabata a ranar Asabar har ya lashe.
hugaban kasa Muhammadu Buhari ya gasgata cewa har yanzu mayakan Boko Haram da 'yan bindiga na ci gaba da cin karensu ba babbaka a Nigeria. Buhari ya bayyana ha
Labarai
Samu kari