Ministan tsaron Mali, Janar Sadio Camara, ya mutu bayan hare-haren hadin gwiwa kan sansanonin soji a sassa daban-daban, lamarin da ya girgiza gwamnatin mulkin soja.
Ministan tsaron Mali, Janar Sadio Camara, ya mutu bayan hare-haren hadin gwiwa kan sansanonin soji a sassa daban-daban, lamarin da ya girgiza gwamnatin mulkin soja.
Hukumar NiMet ta fitar da hasashen yanayin 26 ga Afrilu, 2026, inda ta yi hasashen cewa za samu samu tsawa da ruwa a Kaduna, Abuja, Legas da wasu jihohi.
Kukat Kamartum dan kauyen Riong'o, dake Baringo yana da mata 3 da 'ya'ya 19 da ke zaune tare da shi , a wani dan kango inda suke kiwon tumaki da awaki 100.
Wani mutum mai suna mMalam Zakariyya Aliyu, ya sanya wa diyarsa suna Aisha domin girmamawa ga shugaban kasar Najeriya, Muhammadu Buhari, shafin Linda Ikeji.
Gwamna Babagana Zulum ya yi martani bayan hare-hare mabanbanta da Boko Hatam suka kai masa, ya ce zai “kara taka-tsan-tsan” game da yadda yake aiwatar harkoki.
Gwamnatin tarayya ta ayyana ranar Alhamis 1 ga watan Oktoba a matsayin ranar hutu domin murnar zagayowar ranar 'yancin Najeriya. Najeriya za ta cika shekaru 60
Wani mtashi mai shekaru 28 wanda ake zargi fa kashe iyayensa, matarsa da kanwar matarsa a yankin Kisoro da ke yammacin Uganda, ya mika kansa ga 'yan sanda.
Bayan hutun shekara da ta tafi na tsawon fiye da watanni biyu, Majalisar dattawan Najeriya ta dawo zama a yau Talata, za ta tattauna muhimman batutuwa da dama.
A yayin da kungiyar ta amince akwai rabuwar kai a kasar, ta ce bai dace mataimakin shugaban kasar ya rika fadin kalaman da za su kara janyo tabarbarewar lamarin
John Oyegun, tsohon shugaban jam'iyyar APC na kasa, ya ce mulkin shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kasance mara sa'a tun farkon shi. The Cable ta wallafa haka.
Sadiya Umar Farouq ta ce ma'aikatar tallafi da jin kai bata da alaka da damfarar N2.67 biliyan na ciyar da 'yan makaranta wacce hukumar yaki da rashawa ta ICPC.
Labarai
Samu kari