Ministan tsaron Mali, Janar Sadio Camara, ya mutu bayan hare-haren hadin gwiwa kan sansanonin soji a sassa daban-daban, lamarin da ya girgiza gwamnatin mulkin soja.
Ministan tsaron Mali, Janar Sadio Camara, ya mutu bayan hare-haren hadin gwiwa kan sansanonin soji a sassa daban-daban, lamarin da ya girgiza gwamnatin mulkin soja.
Hukumar NiMet ta fitar da hasashen yanayin 26 ga Afrilu, 2026, inda ta yi hasashen cewa za samu samu tsawa da ruwa a Kaduna, Abuja, Legas da wasu jihohi.
Sai dai, kakakin rundunar hukumar kwastam na kwamanda ta I, Hameed Oloyede, ya shaidawa Daily Trust cewa an kaiwa jami'an NCS harin kwanton bauna bayan sun kwac
Tsohon ministan harkokin sufurin sama, Femi Fani Kayode (FFK), ya musanta jita-jitar da ake yadawa a kan cewa yana shirin sake aure duk da har yanzu da sauran
Gwamnatin tarayya ta kaddamar da sabon shafin yanar gizo tare da manhajar wayar hannu, domin bunkasa tattalin arziki ta kafar yanar gizo. Dr. Isa Pantami, mi
Gwamnatin kasar Saudiyya ta sanar da tarwatsa wata mabuyar wasu ta’ adda da ta gano a cikin wannan wata. Ta sanar da kama mutane goma tare da karbe makamai.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari yace yana fatan babu wani dan Najeriya da zai wahala koda a wacce jam'iyya yake. jaridar Daily Nigerian ta wallafa hakan a yau.
Kabilar Kanuri sananniyar kabila ce a kasarnan. A yadda tarihi ya nuna, kanuri ita ce mafi sananniyar kabila a jihar Borno ta samu asali ne daga kasar Yemen.
Kwamishinan yan sandan jihar Ogun, Edward Ajogun, ya yi umurnin mika mutum hudu da aka samu da kokon kan mutum zuwa ga sashin binciken miyagu domin bincike.
Hukumar yaki da rashawa mai zaman kanta (ICPC) ta ce ta samo naira biliyan 16 daga ma'aikatar gona ta tarayya a 2020, Farfesa Bolaji Owansaye, ya sanar da haka.
Mazauna kauyen sun bayyana cewa 'yan bindigar sun dira kauyen da misalin karfe 2:00 na safe tare da yin awon gaba da darekta a ma'aikatar lafiya ta jihar Zamfar
Labarai
Samu kari