Ministan tsaron Mali, Janar Sadio Camara, ya mutu bayan hare-haren hadin gwiwa kan sansanonin soji a sassa daban-daban, lamarin da ya girgiza gwamnatin mulkin soja.
Ministan tsaron Mali, Janar Sadio Camara, ya mutu bayan hare-haren hadin gwiwa kan sansanonin soji a sassa daban-daban, lamarin da ya girgiza gwamnatin mulkin soja.
Hukumar NiMet ta fitar da hasashen yanayin 26 ga Afrilu, 2026, inda ta yi hasashen cewa za samu samu tsawa da ruwa a Kaduna, Abuja, Legas da wasu jihohi.
Shugaba Muhammadu Buhari ya bukaci majalisar dokokin tarayya ta bash damar baiwa jihar Ondo, Bayelsa,Cross River, Osun da Rivers, kudi N148bn kan wasu gine-gine
Shugaba Muhammadu Buhari zai gabatar da kasafin kudin Najeriya na shekarar 2021 ga majalisar dokokin tarayya makon gobe, shugaban majalisar dattawa, Ahmad Lawan
Nyesom Wike ya maidawa Diri martani na cewa hukumar RMFAC ta daina biyan jihar Ribas kason kudin mai. Nyesom Wike da kuma Douye Diri duk ‘Yan jam’iyyar PDP ne.
An kashe mutum ɗaya an kuma yi garkuwa da wasu bakwai a lokacin da ƴan bindiga suka kai hari garin Wasagu da ke ƙaramar hukumar Danko Wasagu na jihar Kebbi.
Kwamishinan shari'a na jihar Borno, Kaka Lawan ya bayyana cewa mayakan Boko Haram sun yi amfani da jaki wajen kai wa gwamnan jihar Babagana Umara Zulum hari.
Gwamnan jihar Yobe, Mai Mala Buni ya jagoranci kwamitin kwantar da tarzomar jam'iyyar APC. Inda ya shiga cikin mutum 6 da aka zaba wurin kwantar da tarzomar.
Hukumar ICPC ta yi karin bayani akan maganar da Bolaji Owasanoye, shugaban hukumar yayi, akan zargin waskar da biliyan N2.67, kudin ciyar da 'yan makaranta.
Shugaban kasa Buhari ya jaddada bukatar kawo karshen cin hanci da rashawa a Nigeria, yana mai cewa, cin hancin ya kawo koma baya a ci gaban kasar. A cewar B
Ba'a ritsa moko biyu ba da wata budurwa ta tsugunna har kasa don amsar zoben sa ranar auren ta, wata budurwa ma ta bi sahun ta. Angel Nwodo ta wallafa hakan.
Labarai
Samu kari