Bishop Matthew Kukah ya bukaci a daina kiransa da Ba-hausa a wurin taron yaye daliban jami'ar COOU, inda Gwamna Soludo ya nada shi a matsayin sabon Shugaban jami'ar.
Bishop Matthew Kukah ya bukaci a daina kiransa da Ba-hausa a wurin taron yaye daliban jami'ar COOU, inda Gwamna Soludo ya nada shi a matsayin sabon Shugaban jami'ar.
Hukumar hana Yaduwar Cututtuka ta Najeriya wato NCDC ta bayyana cewa annobar cutar Covid-19 ta sake harbin sabbin mutane 153 a fadin Najeriya ranar Juma'a.
Gwamnan jihar Bauchi Bala Mohammed a ranar Alhamis 1 ga watan Oktoban 2020 ya ziyarci wasu asibitoci a jihar cikin bukukuwar murnar zagayowar ranar samun 'yanci
Tsohon shugaban kwamitin gyara harkan fansho, Abdulrashid Maina, ya bayyana cewa zai iya kwato kudaden fanshon Najeriya da aka wawura akalla dala bilyan goma.
A rana irin ta yau wato 1 ga watan Oktoba ne Najeriya ta samu 'yancin kai daga turawan mulkin mallaka amma a shekarar 1960, ga waiwaye kan wasu batutuwa da suka
Dan majalisa mai wakiltan mazabar Kaltungo/Shongom a majalisar wakilan tarayya, Simon Karu, ya bayyana adadin kudin da shi a abokan aikinsa ke samu kowani wata
Festus Keyamo, karamin ministan kwadago da ayyuka ya ce "babu wanda zai iya raba Najeriya" saboda dalilai masu tarin yawa. Ya wallafa a shafinsa na Twitter.
'Yan Najeriya sun caccaki shugaban kasa Muhammadu Buhari da fadarsa sakamakon rufe sashin tsokaci na shafinsu a Twitter da suka yi bayan wata sabuwa wallafarsu.
Shekaru 60 yau da samun yancin Najeriya daga hannun turawan mulkin mallaka a 1960.Ga jerin muhimman abubuwa 20 da suka faru cikin shekarun nan kamar yadda.
Tsohon sarkin Maru dake jihar Zamfara, Alhaji Abubakar Ibrahim,ya maka Sifeta Janar na 'yan sanda da wasu mutane 5 akan tsareshi ba bisa ka'ida ba da bata suna.
Labarai
Samu kari