Labarai

Labarai Zafafan Labaran

Dan majalisar PDP tilo na jihar Yobe ya koma APC
Breaking
Dan majalisar PDP tilo na jihar Yobe ya koma APC
daga  Aminu Ibrahim

Mista Lawan Inuwa, dan majalisar Jam'iyyar Peoples Democratic Party, PDP guda daya tak a majalisar jihar Yobe ya koma jam'iyyar All Progressives Congress, APC.