Atiku Abubakar ya yi gargadi kan shirin hana kamfen din 2027 a jihohin Arewa takwas da suka hada da Borno, Plateau, Bauchi, Benue, Niger, Sokoto, Kebbi, Kano.
Atiku Abubakar ya yi gargadi kan shirin hana kamfen din 2027 a jihohin Arewa takwas da suka hada da Borno, Plateau, Bauchi, Benue, Niger, Sokoto, Kebbi, Kano.
Mazauna garin Gurbi da ke ƙaramar hukumar Kankara a Katsina sun yi tsayin daka wajen hana 'yan bindiga shiga garinsu, amma mutum 10 sun rasa rayukansu.
Rundunar 'yan sandan jihar Neja ta damke wani mutum da ake zargi da fashi da makami tare da kwarewa wurin bai wa wadanda ya kama miiyagun kwayoyi tare da su.
A yayin da wasu gwamnonin ke mika sakon gaishe gaishe da bayar da shawarwari ga, wasu kuma, suna mika kokon bara ne ga gwamnati na ayyukan da jihohin su ke buka
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ya aike da addu'o'insa ga shugaban kasan Amurka, Donal Trump, da uwargidarsa, Melania Trump, da suka kamu da cutar COVID-19.
Dazu nan Kotu ta yanke hukunci a korafin shari’ar zaben Gwamnan Jihar Bayelsa, an ba PDP gaskiya. Kafin yanzu kotun sauraron kukan zabe ta rusa nasarar PDP.
Wata hira tsakanin budurwa da saurayi ta bazu a kafafen sada zumutar zamani wacce ta janyo tsokaci kala-kala daga jama'a, shafin Linda Ikeji ya wallafa hakan.
Abubakar Malami (SAN) ya ce idan har yan Nigeria ba za su iya godewa gwamnatin shugaba Buhari ba, to bai kamata su zagi mulkin sa ba. Malami ya yi nuni da cewa
Wata babbar kotun jihar Kano ta dakatar da hukumar KAROTA daga yin amfani da jami'anta domin muzgunawa direbobin adaidaita sahu ko kuma kama baburansu saboda ra
Wata kotu da ke Malmo a kasar Sweden ta yanke hukuncin cewa musulmi suna da ikon su rika tafiya suyi salla a lokacin da suke wurin aiki a garin Malmo dake kasar
Gamayyar Musulman Kudu maso yammacin Najeriya wato yankin kabilar Yoruba da kungiyar dalibai Musulman na yankin kudu sun nesanta kansu daga kiraye-kirayen,
Labarai
Samu kari