Rahotanni sun nuna cewa majalisar dokokin jihar Kano ta amince da nadin Murtala Sule Garo a matsayin sabon mataimakin gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf.
Rahotanni sun nuna cewa majalisar dokokin jihar Kano ta amince da nadin Murtala Sule Garo a matsayin sabon mataimakin gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf.
Gwamna Abba Kabir Yusuf ya nuna cewa bai raba dan kamfai a matsayin tallafi ba. Ya ce ya barranta da matan kuma suma sun nemi gafarar Allah a wani taro a Kano.
Gwamnan Niger Abubakar Bello a ranar Juma'a ya koka wa Shugaban kasa Muhammadu Buhari cewa mutanen jiharsa na rayuwa cikin bala'i saboda lalacewar tituna..
Gwamnan jihar Sokoto Aminu Waziri Tambuwal ya shawarci shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi amfani da fasahar sadarwa ta zamani, ICT, don yaki da ta'addanci.
Jiga-jigan Jam'iyyun APC Da PDP sun ajiye siyarsu gefe guda yayinda suka halarci daurin auren 'dan tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar Da 'Yar tsohon
Gwamnatin jihar Kaduna ta soke zaben farko na wanda zai zama sarkin Zazzau, a yanzu haka masu zaben Sarki a masarautar ta Zazzau na kan sabon matakin zabe.
Tsohon shugaban kasa na mulkin soja a Najeriya, Janar Yakubu Gowon (mai ritaya) ya ce ya firgita a lokacin da ya zama shugaban kasa a ranar 1 ga watan Agusta ya
Kasa da kwana daya bayan gwamnatin tarayya ta sanar da bude dukkan makarantu, kungiyar malaman jami'o'in Najeriya ASUU tace malamanta ba zasu koma makaranta ba.
Hukumar hana Yaduwar Cututtuka ta Najeriya wato NCDC ta bayyana cewa annobar cutar Covid-19 ta sake harbin sabbin mutane 126 a fadin Najeriya ranar Juma'a.
Wata kotu da ke Lokoja a ranar Juma'a 2 ga watan Oktoba ta bada umurnin ajiye wani mai rike da saurautar gargajiya mai shekaru 69, Momoh Nasir a gidan yari.
Sarkin Musulmi, Alhaji Muhammad Sa'ad Abubakar II, ya yi kira ga shugabanni na kananan hukumomi, jihohi da tarayya da su tabbatar da wanzuwa adalci da daidaito.
Labarai
Samu kari