Sabbin mutane 126 sun kamu da Korona, yayinda ake gab da isa 60,000

Sabbin mutane 126 sun kamu da Korona, yayinda ake gab da isa 60,000

Hukumar hana Yaduwar Cututtuka ta Najeriya wato NCDC ta bayyana cewa annobar cutar Covid-19 ta sake harbin sabbin mutane 126 a fadin Najeriya.

Hakan na kunshe ne a cikin sanarwar da hukumar NCDC ta fitar da misalin karfe 11:na daren ranar Juma'a 2 ga watan Oktoba, shekarar 2020.

A cikin sanarwar da NCDC ta saba fitarwa a daren kowacce rana a shafinta na Twitter, ta sanar da cewa an samu karin sabbin mutane 153 da suka fito daga jihohin Najeriya kamar haka:

Lagos-62

Rivers-22

Ogun-9

Plateau-7

FCT-7

Osun-5

Kwara-5

Taraba-3

Bayelsa-2

Abia-2

Zamfara-1

Imo-1

Jimillan wadanda suka kamu: 59,127

Jimillan wadanda aka sallama: 50,593

Adadin wadanda suka yi wafati: 1,112

KU KARANTA: Da yiwuwan PPMC ta rage farashin man fetur wannan watan

Domin sauke manhajar labaran Legit.ng a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel