Jigo a jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya, Stanley Osifo, ya bayyana aniyarsa ta tsayawa takarar shugaban kasa a zaben 2027. Zai fafata da Shugaba Bola Tinubu.
Jigo a jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya, Stanley Osifo, ya bayyana aniyarsa ta tsayawa takarar shugaban kasa a zaben 2027. Zai fafata da Shugaba Bola Tinubu.
Rahotanni sun nuna cewa majalisar dokokin jihar Kano ta amince da nadin Murtala Sule Garo a matsayin sabon mataimakin gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf.
Rundunar 'yan sanda ta samar da lambobin waya, WhatsApp da kafofin sada zumunta don sa ido a ayyukan sashen rundunar FSARS. A yanzu, al'umma za su iya yin am
Dakarun rundunar sojoji sun ragargaji yan bindiga a hanyar Abuja zuwa Kaduna, sun yi nasarar kawar yan ta'addan biyu da jikkata wasu, sun kwato bindigogi biyu.
Gwamnatin shugaban kasa Muhammadu Buhari ta shirya daukar matasa 1,000,000 aiki kafin zuwan karshen watan Oktoba. Ministan matasa da bunkasa wasanni, Sunday Da
Bidiyon wata mata mai sana'ar fenti, mai suna Sognan Silla ya karade kafafen sada zumuntar zamani, inda akaga matar tana sana'arta goye da jaririnta a baya.
Bayanai sun nuna cewa ga dukkan alamu Hauwa’u Habibu, wacce ake zargi da yi wa yaranta biyu yankan rago a jihar Kano, tana fama ne da matsala ta shafar aljanu.
Gwamnatin tarayya tayi alawadai akan 'yan Najeriyan dake cewa Najeriya na gab da rabewa. Garba Shehu, mai magana da yawun shugaban kasa ya fadi hakanne jiya.
Tsohon ministan sufurin jiragen sama, Femi Fani- Kayode, yayi magana akan bidiyon da ya bayyana yana dukan matar sa, Precious Chikwendu, Daily Nigerian tace.
Sanata Smart Adeyemi, sanatan dake wakiltar Kogi ta yamma, ya sanar da niyyarsa ta amince wa da dokar yankewa barawo hannu don kawar da rashawa a Najeriya.
'Yan bindiga da ake zargin Fulani ne sun kai hari wasu yankuna biyu da ke karamar hukumar Batsari ta jihar Katsina, kamar yadda Katsina Post ta wallafa hakan.
Labarai
Samu kari