Jami'an tsaro a jihar Kogi sun ceto ɗalibai 15 bayan an sace ɗalibai 23 a wata makaranta da ke gudanar da aiki ba bisa ƙa'ida ba a yankin Zariagi.
Jami'an tsaro a jihar Kogi sun ceto ɗalibai 15 bayan an sace ɗalibai 23 a wata makaranta da ke gudanar da aiki ba bisa ƙa'ida ba a yankin Zariagi.
Gwamnan jihar Zamfara, Bello Matawalle ya ce wani shugaban yan bindiga ya taba rokonsa a yayin wata ganawa, cewa a daina yadawa idan jami’an tsaro suka kama su.
Minista ya bayar da umarnin hada kai da hukumar ICPC domin gano gaskiya tare da warware matsalar da ake samu wajen biyan 'yan kwangila daga asusun gwamnati," a
Wani bakanike, Olumayowa Afolabi ya roki kotun Ile-Tuntun dake Ibadan ranar Talata da ta tsinke igiyar aurensa na shekara 17 da matarsa,sakamakon rashin daraja.
Gwamnan jihar Borno, Babagana Zulum ya shawarci Sojoji su rabu da shirin bayar da tsaro a zaben jihar Ondo na ranar Asabar, 10 ga Oktoba, su fuskanci yan ta'add
Gwamna Bello Matawalle na jihar Zamfara ya bayyana yadda gwamnatinsa ta tanadi zinari mai kimar Naira Biliyan 5 ga abokan kasuwancinsu na kasashen ketare don.
Babban kotun jihar Ondo ta yanke wa wanda ya kafa cocin Sotitobire Praising Chapel, Fasto Samuel Babatude da aka fi sani da Alfa Babatunde hukuncin daurin rai d
Chukwuemeka Ezeife, tsohon gwamnan jihar Anambra, ya bayyanar cewa dan kudu maso gabacin Najeriya ne kadai ba'a taba ba damar mulki ba, don haka yana rokon.
Kasar Amurka ta ja hankalin Najeriya zuwa ga tabbatar da gudanarwar zaben gwamnan jihar Ondo wanda za a yi a ranar Asabar din nan cikin gaskiya da zaman lafiya.
Hukumar Sojojin Najeriya sun tabbatar da rundunar OSS ta samu nasarar kashe yan bindiga 4 a Unguwar Doka dake karamar hukumar Faskari dake jihar Katsina a jiya.
Labarai
Samu kari