Kwamitin alkalai biyar na kotun koli ya soke umarnin kowa ya tsaya a matsayinsa da kotun daukaka kara ya bayar, ya tabbatar da shugabancin tsagin Sanata David Kark.
Kwamitin alkalai biyar na kotun koli ya soke umarnin kowa ya tsaya a matsayinsa da kotun daukaka kara ya bayar, ya tabbatar da shugabancin tsagin Sanata David Kark.
Shugaban ƙaramar hukumar Nasarawa ya naɗa Fatima Naseer (Teemahcool) a matsayin jami’ar kula da mata bayan ta ba da haƙuri kan dambarwar bidiyon ɗaga kamfai.
Bayan rasuwar Sarkin Zazzau, Alhaji Shehu Idris a ranar 20 ga watan Satumba 2020, gwamnatin jihar Kaduna ta nada Alhaji Ahmed Nuhu Bamalli, jakadan Naajeriya.
Wani mutum mai mata 2 da yara 19 ya sanya wa jaririn da aka haifa masa Yeter - ma'ana "ya isa haka" Zeher Gezer, wanda yake zaune a garin Diyarbakir a Turkiyya.
Shugaba Muhammadu Buhari ya ce ma'aikatan gwamnatin da aka yiwa rijista a manhajar biyan albashi ta IPPIS kadai zasu samu albashi a shekarar 2021 da za'a shiga.
Daga watan Janairu zuwa yanzu, akalla mutane 36 sun mutu, 470 sun rasa gidajensu sakamakon ambaliyar ruwan sama a jihar Sokoto, jaridar Daily Trust ta wallafa.
Hedkwatar tsaro tace rundunar mayakan sama ta 'Operation Thunder Strike' ta ragargaji wata maboyar 'yan bindiga, inda ta samu nasarar kashe su a dajin jihar.
Ya bayyana hakan ne yayin da ya ke mayar da martani a kan alkawarin da Trump ya dauka cewa zai kori bakin 'yan gudun hijira daga Amurka tare da tilasta kasar Me
An zartar da hukuncin ne a wani Kotu na musamman na masu manyan laifuka a Saada akan harin hadin gwiwa da aka kai wa wata motar bas cike da kananan yara a Madjz
Daya daga cikin manema sarautar Zazzau, Munir Ja'afaru ya ziyarci sabon Sarki, Ahmed Nuhu Bamalli, a fadarsa da ke cikin Zaria, jihar Kaduna, ya yi mubaya'a.
Wata akuya a kasar India ya shayar da 'yan Kauyen Telwer, Bihar, mamaki,bayan ta dage kafafunta na gaba sama, tayi tafiya da kafafunta 2 na baya na tsawon sawu.
Labarai
Samu kari