Wani jami'in matatar Dangote ya sanar da cewa ana saka tallafi a man fetur da dizil domin rage farashinsa a Najeriya. Sai dai ya ce hakan bai samu ba a man jirgi.
Wani jami'in matatar Dangote ya sanar da cewa ana saka tallafi a man fetur da dizil domin rage farashinsa a Najeriya. Sai dai ya ce hakan bai samu ba a man jirgi.
An yi gamo tsakanin tsohon ministan shari'a, Abubakar Malami (SAN) da dan gwagwarmayar kare hakkin dan adam, Omoyele Sowore a harabar kotu a Abuja.
Mutum tara ne suka riga mu gidan gaskiya yayin da wasu uku suka jikkata sakamakon mummunan hatsarin mota da ya faru a Kano kamar yadda Daily Trust ta ruwaito.
Hukumar kashe gobarar jihar Kano ta tabbatar da mutuwar wata mata sakamakon rushewar da wani sabon shago da ake ginawa a kasuwar Kurmi da ke jihar Kano yayi.
Ganduje ya rantsar da sabbin kwamishinoni uku a hukumar zabe mai zaman kanta na jihar Kano, KANSEIC, kwamishinonin su ne, Muhd Rufai, Idris Geza da Aisha Bichi.
Faisal Maina, dan tsohon shugaban hukumar fansho, ya ce ya samu nasarar tsallake rijiya da baya. A ranar Litinin, 5 ga watan Oktoba aka kai mishi hari a Abuja.
Gwamna Babagana Zulum na jihar Borno a ranar Talata ya lissafa wasu hanyoyi da ya yi imanin idan sojoji sun bi za su iya cin galaba kan yan taaddan Boko Haram.
Hukumar sojin sama a ranar Talata, sun kaddamar da sabon shirin ragargazar maboyar 'yan bindiga don kawar da ta'addanci da rashin tsaro a kasar nan baki daya.
Shugaban rundunar sojin ya ƙara da cewa Sojoji na ƙoƙari wajen daƙile ayyukan ƴanta'adda, ma su tayar da ƙayar-baya,Ƴan bindiga daɗi, ma su garkuwa da mutane
Gwamnatin tarayya ta bada umurnin masu amfana da shirin N-Power na Batch A da B da ba su samu kudadensu na watanni baya ba su tafi ofisoshin wakilansu na jihohi
Kimanin iyalai 12,100 da kuma masu kananan sana'o'i na jihar Kano zasu amfana da tallafin COVID-19 a jihar, a cewar wakilin UNDP Muhammad Yahaya, Daily Trust.
Labarai
Samu kari