Gwamnatin Tarayya ta ayyana Juma’a, 1 ga watan Mayun 2026, a matsayin ranar hutu domin bikin Ranar Ma’aikata ta Duniya da jinjina wa jajircewar ma’aikata.
Gwamnatin Tarayya ta ayyana Juma’a, 1 ga watan Mayun 2026, a matsayin ranar hutu domin bikin Ranar Ma’aikata ta Duniya da jinjina wa jajircewar ma’aikata.
Babbar kotun tarayya mai zama a Abuja ta hana hukumar IKEC amincewa ko shiga tarukan jam'iyyar ADC na jihohi da tsagin Sanata David Mark ya shirya.
Allah ya amshi ran tsohon kakakin majalisar dokokin jihar Jigawa, Illiyasu Sa’idu Dundubus, a yau Laraba, 14 ga watan Oktoba, a garin Zaria, inda yake jinya.
Sarkin Kano, Aminu Ado Bayero, a ranar Laraba,ya roki al'ummarsa da su yi zaben gaskiya da gaskiya zaben dake gabatowa na kananan hukumomi wanda za'ayi a Kano.
Sai dai, kafin alkali ya karanta hukuncin kotu, Fagboyingbo ya sanar da kotun cewa; "wannan shine karo na uku da aka taba gurfanar da shi, a karo na farko an ci
A makon da ya gabata, gwamnatin jihar Borno ta fara kokarin mayar da 'yan gudun hijira zuwa garuruwan su. Ma'aikatar gyara da mayar da 'yan gudun hijira gidaje.
Gwamnatin tarayya ta kaddamar da shirin tattaunawa da jama'a akan kawo karshen rikicin 'yan bindiga da sauran tashin hankali da 'yan kasar Najeriya ke fuskanta.
Dr. Abdallah Usman Gadon-Kaya ya yaba da Gwamnan Jihar Borno. Sheikh Usman Gadon-Kaya ya bayyana irin dabi’un kirkin Gwamnan Borno da su ka sa ya sha ban-bam.
Dandazon kungiyar matasa a jihar Kano sun gudanar da zanga-zagar goyon bayan sauya fasalin lamuran rundunar yan sandan SARS amma ba wai a soke ta ba gaba daya.
Sarki Ahmed Nuhu Bamalli ne sarki na farko daga gidan mallawa cikin shekaru 100, tun bayan rasuwar kakansa Sarki Alu Dan Sidi, wanda ya rasu a shekarar 1920.
Babajide Sanwo-Olu, gwamnan jihar Legas ya ce gwamnatin jiharta ware kudi har naira miliyan 200 domin biyan diyya ga iyalan da jami'an rundunar SARS suka kashe.
Labarai
Samu kari