Babbar kotun tarayya mai zama a Abuja ta hana hukumar IKEC amincewa ko shiga tarukan jam'iyyar ADC na jihohi da tsagin Sanata David Mark ya shirya.
Babbar kotun tarayya mai zama a Abuja ta hana hukumar IKEC amincewa ko shiga tarukan jam'iyyar ADC na jihohi da tsagin Sanata David Mark ya shirya.
Mai martaba Muhammadu Sanusi II zai jagoranci wani gagarumin bikin nadin sarautar karawa wasu hakimai matsayi a Kano. Za a karawa mutane shida matsayi.
Dakarun sojin sansancin IBAKA, sun gudanar da ran gadi a tekun Utan Iyata, inda suka cafke buhuna 1,637 mai nauyin kilo giram 50. Haka zalika rundunar ta cafke
Rikici ya barke a fitaccen wurin nan na shataletalen Ola-Iya da ka Osogbo, babban birnin jihar Osun yayin da wasu 'yan daba sun kai wa tawagar Gwamna Oyetola.
Rundunar soji ta za ta fara atisayen murmushin kada na shekarar 2020. Atisayen wannan shekarar ya sha bamban da na sauran shekarun baya saboda zai waiwayi ta
Uwargidar shugaban kasa, Aisha Buhari, a ranar Asabar, 17 ga Oktoba, ta daura wani gajeren sako amma mai dauke da ma'anoni da yawa a shafinta na Tuwita @aishamb
Hukumar tsaron farin kaya watau DSS ta tsare masu shirya zanga-zangar yunkurin kawo karshen "rashin tsaro da mulkin kwarai., cewar gamayyar kungiyoyin Arewa.
Tsokacin Edita: Dukkan abubuwan da zasu karanta a wannan rubutu ra'ayin marubucin ne ba ra'ayi Legit.ng Hausa ba. Hukuncin zanga-zanga a Shariah Daga Dr Ahmad.
Jihar Kogi ta yi rashin tsohon shugaban karamar hukumar Dekina, Adejo Akowe, a ranar Asabar 17 ga Oktoba, 2018.Ya mutu sakamakon raunukan harsasan bindiga.
Abubuwan mamaki na faruwa a Najeriya kulli yaumin musamman tsakanin jami'an tsaron Najeriya. Wani faifan bidiyo ya bayyana a kafafen ra'ayi da sada zumunta.
Wani matashi ya yi ikirarin cewa yana da ka'idar rashin son haihuwa ya alanta niyyar neman auren duk macen da ta shirya bin ka'idarsa na rashin son haihuwa.
Labarai
Samu kari