Ministan tsaron Mali, Janar Sadio Camara, ya mutu bayan hare-haren hadin gwiwa kan sansanonin soji a sassa daban-daban, lamarin da ya girgiza gwamnatin mulkin soja.
Ministan tsaron Mali, Janar Sadio Camara, ya mutu bayan hare-haren hadin gwiwa kan sansanonin soji a sassa daban-daban, lamarin da ya girgiza gwamnatin mulkin soja.
Hukumar NiMet ta fitar da hasashen yanayin 26 ga Afrilu, 2026, inda ta yi hasashen cewa za samu samu tsawa da ruwa a Kaduna, Abuja, Legas da wasu jihohi.
Labarin da ke shigo mana da duminsa na nuna cewa matasan jihar Legas sun afka gidan talabijin TVC News wand ake zargin mallakin tsohon gwamnan Legas, Asiwaju Bo
Gwamnatin Kasar Birtaniya ta bada umurnin rufe ofishohin jakadancinta dake Najeriya sakamakon rikicin da ya biyo bayan zanga-zangan #EndSARS a fadin tarayya.
Wasu da ake zargin bata gari ne sun kai hari kan ofishin yan sanda da ke yankin karamar hukumar Oyigbo da ke jihar Ribas, sun kona ofishin da kashe jami'ai 2.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya roki 'yan Nigeria musamman masu zanga-zanga da su kwantar da hankalinsu don samar da fahimtar juna. A cewar Buhari, tuni ak
Gwamna Babajide Sanwo-Olu na jihar Lagas, ya lallashi matasa da mazauna jihar a ka su yi hakuri a ka abunda ya faru na bude wuta da aka yiwa masu zanga-zanga.
Gwamnan jihar Legas, Babajide Sanwo-Olu ya yi magana game da harbin da aka yi yayin tarwatsa masu zanga-zangar EndSARS a daren ranar Talata a Lekki Toll Gate.
Babban jigon jam'iyyar All Progressives Congress, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya yi watsi da zargin cewa akwai hannunsa a harbe-harben da aka yi a yankin Lekki.
- Dakarun sojin saman Najeriya na cigaba sa samun manyan nasarori a yaki da ta'addanci - A ranar 19 ga watan Oktoba, dakarun sun ragargaza mayakan ISWAP, maboya
Gwamna Abdullahi Ganduje ya tuna da tsohon Mai gidansa yayin da ya kara shekara. Gwamna Ganduje ya aika wa Sanata Kwankwaso sakon cika shekara 64 a jarida.
Labarai
Samu kari