Ministan tsaron Mali, Janar Sadio Camara, ya mutu bayan hare-haren hadin gwiwa kan sansanonin soji a sassa daban-daban, lamarin da ya girgiza gwamnatin mulkin soja.
Ministan tsaron Mali, Janar Sadio Camara, ya mutu bayan hare-haren hadin gwiwa kan sansanonin soji a sassa daban-daban, lamarin da ya girgiza gwamnatin mulkin soja.
Hukumar NiMet ta fitar da hasashen yanayin 26 ga Afrilu, 2026, inda ta yi hasashen cewa za samu samu tsawa da ruwa a Kaduna, Abuja, Legas da wasu jihohi.
Jami’an tsaro sun fara kamo wadanda su ka tsere bayan Gwamna ya bada wa’adi. Yanzu 8% na ‘yan zaman gidan yari da su ka tsere sun koma hannun hukuma a Edo.
PDP reshen jihar Ebonyi ta bukaci uwar jam'iyyar da ta mika tikitin takarar shugaban kasa na 2023 ga yankin kudu maso gabas domin suna da wadanda suka cancanta
Asiwaju Bola Ahmed Tinubu ya ce babu abin da ya hada shi da #EndSARS. Ya ce kwanakin baya wasu sun kai gulmarsa a Aso Villa cewa shi ya hada #EndSARS da ake yi.
Hukumar yan sandan jihar Legas ta bayyana cewa akalla ofishohin yan sanda 10 aka bankawa wuta tun lokacin da bata gari suka kwace zanga-zangar #EndSARS a jihar.
Sarkin al'ummar Kasar Ogbomoso, Oba Oladunni Ajagunbade Oyewuni III ya ki karbar tallafin Naira miliyan 100 daga gwamnan Jihar Oyo, Injiniya Seyi Makinde..
Fatima Ganduje-Ajimobi, diyar gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje tace cin zarafin ta da wasu keyi a yanar gizo ba zai taba razanar da ita ba ko firgita.
Najeriya ta samu adadin sabbin masu cutar Coronavirus mafi karanci cikin watanni takwas a ranar Laraba inda mutane 37 kacal suka kamu da cutar, a cewar hukumomi
Kungiyar dattawan Arewa tayi kira ga shugaban kasa Muhammadu Buhari, da yayi gaggawar canja salon mulki da yanayin gudanar da aikin sojoji da 'yan sandan nan.
Kungiyar ta fitar da jawabi ne bayan an zargi jami’an sojoji da bude wuta ga mutanen da su ka saba dokar ta-baci da kulle, su ka fita zanga-zanga a jihar Legas.
Labarai
Samu kari