Babbar kotun tarayya a Abuja ta yi watsi da muhimman hujjojin EFCC a shari’ar zargin damfarar kwangila ta N2.8bn da ake yi wa Hadi Sirika da wasu mutane.
Babbar kotun tarayya a Abuja ta yi watsi da muhimman hujjojin EFCC a shari’ar zargin damfarar kwangila ta N2.8bn da ake yi wa Hadi Sirika da wasu mutane.
Yanzu haka, shugaban kasa Muhammadu Buhari na jagorantar zaman majalisar tsaro wanda ya samu halartan mataimakin shugaban kasa, shugabannin tsaro da ministoci.
Jami'an DSS ba za su taba taimakon masu kai wa 'yan zanga-zangar EndSARS farmaki ba, cewar 'yan sandan farin kaya a ranar Talata bayana zarginsu da aka yi da.
Majalisar dattawa tayi kira ga duk wasu masu fadi aji a kasar nan da suyi kokarin saka baki akan wannan zanga-zangar ta EndSARS da ke ta kara ruruwa kasar nan.
Gwamnan jihar Legas ya fito ya fadi yadda su ka yi da Shugaban kasa a daren Talata. Jide Sanwo-Olu ya ce ya kira wayar Shugaban kasa, amma aka ce bai kusa.
Gwamna Godwin Obaseki na jihar Edo ya ba wa fursunonin da suka tsere zuwa ranar gobe Juma’a su mika kansu ga hukuma ko su fuskanci hukunci mai tsananin gaske.
Kotu a Ebonyi da ke zamanta a Abakalili, a ranar Laraba ta bada umarnin tsare wasu mutum hudu da ake zargi da hannu wajen kai hari ga shugaban 'yan sanda na Oha
A daren ranar Talata ne wasu kafafen yada labari na gida da ketare suka wallafa rahoton cewa dakarun soji sun budewa ma su zanga-zanga a yankin Lekki na jihar L
Jami’an tsaro sun fara kamo wadanda su ka tsere bayan Gwamna ya bada wa’adi. Yanzu 8% na ‘yan zaman gidan yari da su ka tsere sun koma hannun hukuma a Edo.
PDP reshen jihar Ebonyi ta bukaci uwar jam'iyyar da ta mika tikitin takarar shugaban kasa na 2023 ga yankin kudu maso gabas domin suna da wadanda suka cancanta
Labarai
Samu kari