Babbar kotun tarayya a Abuja ta yi watsi da muhimman hujjojin EFCC a shari’ar zargin damfarar kwangila ta N2.8bn da ake yi wa Hadi Sirika da wasu mutane.
Babbar kotun tarayya a Abuja ta yi watsi da muhimman hujjojin EFCC a shari’ar zargin damfarar kwangila ta N2.8bn da ake yi wa Hadi Sirika da wasu mutane.
Hedkwatar tsaro tace Operation Lafiya Dole ta samu nasarar ragargazar 'yan Boko Haram 4, kuma ta kwace bindigogi AK47 a hannunsu, yayin da suka je aiki Borno.
Shugaba Muhammadu Buhari zai yi jawabi ga yan Najeriya misalin karfe 7 na daren nan kan rikicin da ya biyo bayan kisan da Sojoji suka yiwa masu zanga-zanga.
Zangar-zangar lumana da aka fara domin nuna adawa da rundunar SARS ta rikide zuwa rikici a wasu jihohin Nigeria da Abuja, a yanzu an kashe wani a kasuwar Gudu.
Jaridar ta rawaito cewa mazauna birnin Warri sun rufe shagunansu tare da guduwa zuwa gidajensu bayan wasu fusatattun matasa dauke da adduna da tayoyi sun fara
Yan iskan gari na ci gaba da kone-kone da sace-sace a fadin jihar Lagas yayinda ake ci gaba da zanga-zangar neman a rushe rundunar tsaro na yan sandan SARS.
Ministan ayyuka ya ce ana bin Gwamnatin Tarayya abin da ya kusa Naira biliyan 400. Sannan Najeriya ta na bukatar Naira tiriliyan 6 idan za a kammala duka tituna
A yau Alhamis, 22 gga watan Oktoba kungiyar gwamnonin arewacin kasar sun isa dakin taro na Sir Kashim Ibrahim da ke jihar Kaduna domin yin wani zama na gaggawa.
A hotuna da faifan bidiyo da Vanguard ta yada, an ga matasa na kone-kone yayin da suke lalata ofishin da Akeredolu ya yi amfani da shi yayin yakin neman zabensa
Labarin dake shigo mana da duminsa na nuna cewa wasu matasa sun kai hari gidan gyaran halin jihar Ondo kuma sun saki fursunonin dake ciki, The Nation ta ruwaito
Labarai
Samu kari