Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya gana a boye da gwamnonin APC a fadar gwamnati Abuja, inda aka fara taron da yamma bayan sauyin wuri daga dakin majalisa.
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya gana a boye da gwamnonin APC a fadar gwamnati Abuja, inda aka fara taron da yamma bayan sauyin wuri daga dakin majalisa.
A labarin nan, za a ji jihohin Arewa takwas da Sanata Abdul Ningi ke ganin ya kamata a hana ayyukan siyasa gabanin zaben 2027 saboda matsalolin rashin tsaro.
Shugaba Muhammadu Buhari yace bazasu kalmashe kafa suna kallon 'yan ta'adda suna cin karensu babu babbaka ba a Najeriya. Ya sanar da haka ne a yau wurin taro.
Gwamnan jihar Cross River, Farfesa Ben Ayade, ya umurci jami'an tsari kada su harbi kowa a inda matasa ke diban kayan tallafin Korona da gwamnatin ta boye.
A ranar Alhamis da yamma, rundunar Army Super Camp suka mayar da harin da 'yan ta'adda suka kai Ngamdu dake karamar hukumar Kaga a jihar Borno arewa maso yamma.
Shugaba kasar Najeriya Muhammadu Buhari ya ce a kalla mutum 69 ne suka rasa rayyukansu a zanga zangar EndSARS da matasa suka yi kwanaki suna yi a jihohin kasar.
A ranar Juma'a, 23 ga watan Oktoba, Shugaba Muhammadu Buhari ya tara duk tsofaffin shugabannin kasa masu rai don neman yadda za'a shawo kan rikicin EndSARS.
Wasu mutane a jihar Kwara sun afka dakin ajiya kayayyaki da ke layin Airport road a Ilorin inda aka ajiye kayan abinci na tallafin annobar korona inda suke.
Rayuwa ta fara koma daidai a kananan hukumomin Jos ta Arewa da kuma Jos ta kudu awanni kadan bayan sa kullen awanni 24 a kananan hukumomin da ke jihar Filato.
Shugaban kasar Najeriya,Muhammadu Buhari, yace jami'an tsaro suyi aiki daidai iyakar da shari'a ta tsayar da su wurin shawo kan rikicin da ke faruwa a Najeriya.
Mun ji cewa kusan duka Sarakunan Kwara, Kogi, Osun, Oyo, Ondo, Ekiti, Legas, Ogun sun yi jawabi kan #EndSARS. Sun ce bai kamata a harbe Matasa haka kurum ba.
Labarai
Samu kari