Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya gana a boye da gwamnonin APC a fadar gwamnati Abuja, inda aka fara taron da yamma bayan sauyin wuri daga dakin majalisa.
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya gana a boye da gwamnonin APC a fadar gwamnati Abuja, inda aka fara taron da yamma bayan sauyin wuri daga dakin majalisa.
A labarin nan, za a ji jihohin Arewa takwas da Sanata Abdul Ningi ke ganin ya kamata a hana ayyukan siyasa gabanin zaben 2027 saboda matsalolin rashin tsaro.
Bata gari sun ci karansu ba babbaka ranar Asabar a jihar Plateau yayinda suka fasa dakin ajiya gwamnatin jihar dake Bukuru dake karamar hukumar Jos ta kudu kuma
Mutum mutumin tsohon shugaban Najeriya, marigayi Dakta Nnamdi Azikwe, yasha wuta a hannun 'yan tawayen da ke fakewa da zanga zangar #ENDSARS a Onitsha, jahar An
Bata gari sun ci karansu ba babbaka ranar Asabar a jihar Edo yayinda suka fasa dakin ajiya gwamnatin jihar dake Medical Store Raod kuma suka debe kayan tallafin
Inna lillahi wa inna ilaihi raji'un! Allah ya yiwa shahrarren mawakin Hausa, Hassan Wayam rasuwa. Wayan ya rasu ne yana mai shekaru 64 a daren Juma'a a asibiti.
'Yan kasuwa a kasuwar UTC, Area 10, Garki, Abuja da kuma mazauna yankin suna cike da fargaba yayin da ƴan sanda ke kokarin dakatar da yan ta'adda daga fasa ma'a
'Yan daba a ranar Asabar sun kai hari sakatariyar karamar hukumar Iwo a jihar Osun da ke Kudu maso yammacin Najeriya. Yayin harin, 'yan daban sun lalata kayayya
Majalisar Koli ta Shari'ar Musulunci a Najeriya NSCIA karkashin jagorancin mai alfarma sakrin Musulmi, Muhammad Sa'ad Abubakar, ta bayyana bacin ranta kan riki.
Ƙungiyar kiristoci ta Najeriya da Kwamitin ƙoli na harkokin addinin musulunci sun caccaki fadar shugaban ƙasa kan dora musu laifin haifar da zanga zangar EndSAR
Hajiya Hauwa Momoh, daya daga cikin matan marigayi sarkin Kano, Alhaji ado Bayero, da diyarta, Zainab Ado Bayero, sun bayyana yadda suka zama abin tausayi bayan
Labarai
Samu kari