Bincike ya nuna iƙirarin sojojin Amurka sun kama ƴan Najeriya 8 masu tallafa wa ta’addanci ƙarya ne. An gano Amurka ta sanya takunkumi kan mutane 8 ne kawai.
Bincike ya nuna iƙirarin sojojin Amurka sun kama ƴan Najeriya 8 masu tallafa wa ta’addanci ƙarya ne. An gano Amurka ta sanya takunkumi kan mutane 8 ne kawai.
Alkali Kabir Dabo na jihar Kaduna, wanda ke zama a babbar kotun Zaria, ya daga shari'ar zuwa 2 ga watan Nuwamba, don jin sukar farko da gwamnatin jihar Kaduna.
Wani Boka a jihar Kano mai suna, Malam Yahaya Shehu, ya shiga hannu bayan kokarin cire kwayan idon wani jariri, Ahmad, domin amfani da shi wajen aikin tsubbu.
Kwamishinan yan sandan jihar Ondo, Bolaji Salami, ya tabbatar da mutuwar yan sanda biyu da wani dan farar hula daya a rikicin da aka yi a makon da ya gabata.
Gwamnatin Saudiyya ta ce "ba zata lamunci kokarin hada addinin Musulunci da ta'addanci ba kuma ta yi Alla-wadai da zanen manzon Allah domin bakantawa wasu rai.
Babban birnin jihar Kogi, Lokoja ya koma kamar filin daga a ranar Lahadi da daddare,bayan bata-garin da sukaje sato kayan tallafin COVID-19 sun gamu da Jami'ai.
A yayinda ake ci gaba da sace-sace da lalata kayayyaki a yankuna daban-daban na kasar, bata gari sun sace madubin idon da ke sanye a idanun gunkin Awolowo.
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya mika sakon ta’aziyyarsa ga tsohon Gwamnan Jihar Legas a lokacin mulkin soja, Mohammed Buba Marwa bisa rasuwar dan uwansa.
Wasu bata gari karkashin fakewa da zanga-zangar #EndSARS sun fasa shagunan mutane a garin Kano ciki har da shagon Mansura Isah, tsohuwar jarumar Kannywood.
Masarautar karaye dake jihar Kano ta sanar da satan matar sarkin kauyen Tsara dake karamar hukumar Rogo, Aishatu Aliyu da wasu da ake 'yan bindiga suka yi.
Labarai
Samu kari