Attajirin Najeriya, Alhaji Aliko Dangote ya shiga cikin jerin mutane 100 mafi tasiri a duniya da mujallar Time ta fitar a 2026. Donald Trump na cikin mutanen.
Attajirin Najeriya, Alhaji Aliko Dangote ya shiga cikin jerin mutane 100 mafi tasiri a duniya da mujallar Time ta fitar a 2026. Donald Trump na cikin mutanen.
Ministan Albarkatun Ruwa ya yi gargaɗin cewa jihohi 33 za su fuskanci ambaliya mai tsanani a 2026, inda garuruwa 14,118 ke cikin haɗarin ambaliyar a daminar bana.
Masu yawon neman wajen da aka ajiye kayan tallafin korona sun bazama cikin unguwanni a yankin Kuje a babbar birnin tarayya Abuja, hakan ya haifar da fargaba.
Babu wata-wata, da yawansu suka fara kwashe kayan abinci da katifun da aka zuba domin amfanin 'yan gudun hijirar sakamakon komawa da za su yi a ranar 9 Nov.
Gwamnan jihar Kano Abdullahi Ganduje, ya bukaci kungiyar masu shirya fina-finan Hausa ta Kannywood da mawaka su fadakar da jama’a kan muhimmancin zaman lafiya.
Sace-sace da matasa ke ta yi sun cigaba da faruwa a ma'ajiyar gwamnati, inda suke sace kayan tallafin COVID-19 wadanda ya kamata a raba tun lokacin da gwamnati.
A jiya ‘Dan wasa Pogba ya fito ya ce bai yi ritaya ba tukuna, ya musanya rahotannin ritaya daga wasa saboda zagin Musulunci, Pogba ya ce zai kai jarida kotu.
Wasu matasa sun shiga fadar sarkin Ikire, Oba Olatunde Falabi inda suka sacesa. Daily trust ta gano cewa matasan sun gaji da zamansa mulki na tsawon shekaru 27.
Wasu bata garin matasa a ranar Talata, 27 ga Oktoba, sun fasa sansanin masu bautan kasa ta NYSC dake unguwar Kubwa, birnin tarayya Abuja. Sun wawashe katifu.
Najeriya ta samu adadin sabbin masu cutar Coronavirus 119 ranar Juma'a a cewar hukumomin kiwon lafiya. Adadin da aka samu ranar Laraba ya kai jimillan wadanda.
Dakarun sojojin Najeriya sun lallasa yan ta'addan Boko Haram a yayinda suka yi yunkurin kai hari sansaninsu na Damboa, jihar Borno sun halaka 16 daga cikinsu.
Labarai
Samu kari