Bincike ya nuna iƙirarin sojojin Amurka sun kama ƴan Najeriya 8 masu tallafa wa ta’addanci ƙarya ne. An gano Amurka ta sanya takunkumi kan mutane 8 ne kawai.
Bincike ya nuna iƙirarin sojojin Amurka sun kama ƴan Najeriya 8 masu tallafa wa ta’addanci ƙarya ne. An gano Amurka ta sanya takunkumi kan mutane 8 ne kawai.
Rundunar Sojojin Najeriya ta ce gwamnatin Jihar Legas ne ta gayyace ta domin kawo dauki game da zanga-zangar ta EndSARS. Ana ta cece-kuce game da rawar da sojoj
Najeriya ta samu adadin sabbin masu cutar Coronavirus 113 ranar Talata a cewar hukumar kiwon lafiya ta hana yaduwar cututtuka a Najeriya watau NCDC dake Abuja.
Ministan harkokin sufurin jiragen sama, Sanata Hadi Sirika, ya bayyana hakan a ranar Talata lokacin da ya bayyana a gaban Kwamitin Sanatoci na harkar sufurin ji
ihohi 10 da aka zaba a matsayin rukuni na farko domin fara biyan mutanensu sun hada da; Abuja, Lagos, Kaduna, Ondo, Kano, Borno, Abia, Bauchi, Anambra, Ribas,
kamfanin man fetur na kasa, NNPC ta zargi zanga-zangar ENDSARS akan matsalar, amma tana fatan daga baya dogon layin man zai sassauta daga baya ranar Talatar.
Ga dukkan alamu yan tawaye a Legas basu gama da lalata kayayyaki ba inda suka waiwayi yankin Mil 2 suka kuma ci gaba da barna a ranar Talata 27 ga Oktoban 2020.
'Yan sandan jihar Cross River sun sanar da kama Johnson Richard-Inem a ranar Litinin, ana zarginsa da kirkirar dabarar satar dukiyoyin gwamnati da wulakanta su.
'Yan kungiyar Boko Haram 22 ne suka mutu, yayin da sojoji 5 suka rasa rayukansu sakamakon wani gumurzu daya turnuke tsakanin Sojoji da 'yan ta'addan, The Cable.
Akalla mutane 13 ne suka rasa rayukansu a wani hadarin mota daya faru a babban titin Kaduna zuwa Kano a cewar rahoton da The Nation ta wallafa. Wasu daga mafi y
Labarai
Samu kari