Sabbin mutane 113 sun kamu da Korona a Najeriya, jimilla 62, 224

Sabbin mutane 113 sun kamu da Korona a Najeriya, jimilla 62, 224

- NCDC ta bayyana dalilin da ya sa aka dakatad da sakin adadin sabbin wadanda suka kamu da cutar Korona a shafukanta na Facebook da Tuwita

- An yi haka ne domin karrama masu zanga-zangar EndSARS a dandalin sada zumunta

- Yanzu hukumar ta dawo wallafawa a Facebook da Tuwita kamar yadda ta saba

Najeriya ta samu adadin sabbin masu cutar Coronavirus 113 ranar Talata a cewar hukumomin kiwon lafiya.

Adadin da aka samu ranar Talata ya kai jimillan wadanda suka kamu da cutar 62,224 a Najeriya.

Hukumar hana yaduwar cututtuka a Najeriya NCDC ta sanar da hakan a daren Talata , 27 ga watan Oktoba, 2020.

Yayinda adadin masu kamuwa ke raguwa, adadin masu samun waraka daga cutar na kara yawa.

Daga cikin mutane sama da 62,000 da suka kamu, an sallami 57,916 yayinda 1135 suka rigamu gidan gaskiya.

Jerin jihohi da Sabbin mutanen da suka kamu–

Lagos-51

FCT-15

Plateau-11

Kaduna-8

Oyo-8

Rivers-8

Ogun-4

Edo-2

Imo-2

Kwara-2

Delta-1

Sabbin mutane 179 sun kamu da Korona a Najeriya, jimilla 60,834
Sabbin mutane 179 sun kamu da Korona a Najeriya, jimilla 60,834 Credit: @NCDC
Asali: Twitter

Domin sauke manhajar labaran Legit.ng a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel