Hotunan bikin dan Obasanjo da bidiyon motar alfarmar da ya bai wa amaryarsa

Hotunan bikin dan Obasanjo da bidiyon motar alfarmar da ya bai wa amaryarsa

- An daura auren daya daga cikin 'ya'yan Obasanjo, Seun tare da rabin ran sa Deola Shonubi

- Daurin auren ya samu halartar manya kusoshin kasar nan a jihar Legas da ke Najeriya

- Seun ya gwangwaje amaryarsa da motar alfarma kirar Mercedes Benz SUV bayan daura aure

A ranar Asabar, 12 ga watan Disamban 2020 ne Seun, daya daga cikin yara mazan tsohon shugaban kasan Najeriya, Olusegun Obasanjo, ya aura rabin ransa.

An daura aurensa da amaryarsa mai suna Deola Shonubi a majami'ar Harvesters Christian Center da ka jihar Legas, shafin Linda Ikeji ya wallafa.

Bikin ya samu halartar manyan kusoshin kasar nan. Sun hada da gwamnan jihar Ogun, Dapo Abiodu, tsohon shugaban hukumar EFCC Nuhu Ribadu, tsohon manajan daraktan NDDC Timi Alaibe da sauransu.

Hotunan bikin dan Obasanjo da bidiyon motar alfarmar da ya bai wa amaryarsa
Hotunan bikin dan Obasanjo da bidiyon motar alfarmar da ya bai wa amaryarsa. Hoto daga @Lindaikeji
Asali: Twitter

Daya daga cikin manyan abubuwan da suka faru a ranar shine yayin da Deola ta samu kyautar mota kirar Mercedes Benz SUV a matsayin kyautar ranar aurensu daga Seun bayan sa'o'i kadan da daura musu aure.

Hotunan bikin dan Obasanjo da bidiyon motar alfarmar da ya bai wa amaryarsa
Hotunan bikin dan Obasanjo da bidiyon motar alfarmar da ya bai wa amaryarsa. Hoto daga @Lindaikeji
Asali: Twitter

KU KARANTA: Masari ya bayyana yawan yara 'yan makaranta da ke hannun 'yan bindiga

Hotunan bikin dan Obasanjo da bidiyon motar alfarmar da ya bai wa amaryarsa
Hotunan bikin dan Obasanjo da bidiyon motar alfarmar da ya bai wa amaryarsa. Hoto daga @Lindaikeji
Asali: Twitter

Hotunan bikin dan Obasanjo da bidiyon motar alfarmar da ya bai wa amaryarsa
Hotunan bikin dan Obasanjo da bidiyon motar alfarmar da ya bai wa amaryarsa. Hoto daga @Lindaikeji
Asali: Twitter

KU KARANTA: Ministan tsaro ya bayyana lokacin da za a dawo da yaran makaranta da aka sace

Hotunan bikin dan Obasanjo da bidiyon motar alfarmar da ya bai wa amaryarsa
Hotunan bikin dan Obasanjo da bidiyon motar alfarmar da ya bai wa amaryarsa. Hoto daga @Lindaikeji
Asali: Twitter

Hotunan bikin dan Obasanjo da bidiyon motar alfarmar da ya bai wa amaryarsa
Hotunan bikin dan Obasanjo da bidiyon motar alfarmar da ya bai wa amaryarsa. Hoto daga @Lindaikeji
Asali: Twitter

A wani labari na daban, wata fitacciyar jarumar fina-finan kasar Ghana, Juliet Ibrahim, ta bai wa maza shawara a kan soyayya ta shafinta na kafar sada zumuntar zamani.

A cewar jarumar, duk namijin da yake soyayya da mace mai sana'a yak amata ya dinga yin abubuwan da suka dace.

Ba sai budurwar ta tambaye shi ba. Jarumar ta bayyana dalilanta a kan shawarar da ta bayar, ta ce mata masu ayyukan yi basa tambayar samari kudi, idan bukata tazo, kawai cire kudi suke yi su biya bukatunsu.

Kyakkyawar jarumar ta wallafa hotunan ta a bakin ruwa, sanye da wata riga mai kyau. Take anan mutane suka hau yi mata tsokaci iri-iri a karkashin wannan wallafar tata.

Domin sauke manhajar labaran Legit.ng a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Authors:
Aisha Khalid avatar

Aisha Khalid (Hausa editor) Aisha Khalid marubuciyar jaridar Legit.ng ce mai fatan shahara. Ta samu digirinta na farko a jami'ar Ahmadu Bello da ke Zaria a shekarar 2018. Ta kwashe shekaru tana rubutu a fannonin siyasa, nishadi, tsegumi da sauransu. Za a iya tuntubar ta a adireshin email din ta kamar haka: aisha.khaleed@corp.legit.ng