Ministan Isra'ila, Amichai Chikli ya bayyana cewa Isra'ila za ta kai hari Syria komai daren dadewa. Ya ce Turkiyya, da Qatar na cikin ma su masu barazana.
Ministan Isra'ila, Amichai Chikli ya bayyana cewa Isra'ila za ta kai hari Syria komai daren dadewa. Ya ce Turkiyya, da Qatar na cikin ma su masu barazana.
Sarki Muhammadu Sanusi II na Kano ya bayar da umarnin rufe otal ɗin Stephrica Guest Palace da ke Kureken Sani bayan korafe-korafen mazauna yankin.
Tsohon gwamnan jihar Jigawa, Alhaji Sule Lamido, ya ce kiraye-kirayen da ake yi a kan tsige shugaban kasa Muhammadu Buhari daga mulki bai dace ba kuma ba zai.
Dai-dai lokacin da yan Najeriya ke korafin ƙarin kuɗin wutar lantarki, sai ga shi ana zargin kwamishina da membobin hukumar rarraba wutar lantarki (NERC) da rab
Wata musulma ta bayyana farin cikinta bayan mijinta ya dankara mata kishiya. Safa, wacce mazauniyar New Jersey ce, ta wallafa hakan a shafinta na zumuntar Twit.
Hadimin Shugaban kasa Muhammadu yace Gwamnoni na jawo rikici a Neja-Delta. A cewarsa, jihohin da ke da arzikin mai sun yi wasa da tarin dukiyar da su ke samu.
Hukumar 'yan sandan jihar Kano ta damki Ali Muhammad Alibaba,mai bai wa gwamnan jihar Kano shawara na musamman akan harkokin addini, bisa ikirarin da yayi akan.
Jam’iyyar APC ta taso Gwamnan Edo, Godwin Obaseki a gaba, ta na so ya sauka daga karagar mulki. APC tana bukatar Gwamnan jihar Edo ya sauka saboda rashin tsaro.
Kasar Saudiyya a ranar Asabar, ta dakatar da shigowar jiragen tare da dakatar da shiga kasar ta kasa ko jiragen na akalla mako guda, bayan samun karin yaduwar c
Alhaji Atiku Abubakar, tsohon mataimakin shugaban kasar Najeriya ya dora laifin samun hauhawar annobar COVID 19 a baya bayan nan kan gwamnatin tarayya.Tsohon m
Za ku ji cewaInyamuran Najeriya sun zayyana bukatunsu, sun sha alwashin samun mulki.Ibo sun hadu sun yi taron Duniya, sun fitar da jerin bukatun da su ke da su.
Labarai
Samu kari