‘Yar majalisa a Amurka, Kimberly Daniels ta zargi ƙaramin ministan tsaro, Bello Matawalle da yunkurin bada cin hanci domin sauya rahoton kisan Kiristoci a Nigeria.
‘Yar majalisa a Amurka, Kimberly Daniels ta zargi ƙaramin ministan tsaro, Bello Matawalle da yunkurin bada cin hanci domin sauya rahoton kisan Kiristoci a Nigeria.
Wani mutum mai karancin shekaru, Roy Jairus Watuulo ya rasu washegarin daurin aurensu. Mutumin dan Kampala, kasar Uganda, ya zama angon kyakkyawar matar kenan.
Sun tsayar da motar tare da tambayar mai laifin ya basu takardu, hakan kuma sai ta gagara, lamarin da ya sa daga bisani aka wuce da shi zuwa ofishin 'yan sanda
Da yawa daga cikin daliban makarantun allo, wadanda aka fi sani da Almajirai, wadanda ke yawo a titunan arewacin kasar nan ba 'yan Najeriya bane a cewa gwamnan.
Barista Bukarti ya ce bincikensa ya gano cewa Shugaban Boko Haram, Abubakar Shekau yana zaune ne a wurin da bbu intanet a cikin dajin Sambisa a hirar da aka yi.
Jawabin ya rawaito Zulum na cewa, "daga bayanai da mu ka samu daga kananan hukumomi 27 na jihar Borno tun daga shekarar 2011, shaidu sun nuna cewa duk da irin
A ranar Lahadin nan Gwamnati ta ba Jigawa N47b da ta kashe. N10b daga cikin kudin sun fito ne daga aikin filin jirgin da jihar tayi sai kuma bashin Paris Club.
A jiya, ranar 6 ga watan Disamba ne rundunar Operation Whirl Stroke ta amsa kiran 'yan sa kai a kan wani hari da ake zargin wasu makiyaya na kauyen Tsehombe.
Tsohon sanatan Adamawa, Abdul'Aziz Nyako, da sauran mambobin ADC sun koma APC. Nyako ya sanar da manema labarai hakan bayan tattaunawa tare da shugabannin APC.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi gagarumin jan kunne kan cewa za a dauki mummunan mataki a kan duk wani ta’asa da wasu za su aikata da sunan zanga zanga.
Labarai
Samu kari