Shugaba Tinubu ya rantsar da Dr. Muttaqha Rabe Darma a matsayin Ministan Gidaje yau 24 ga Afrilu, 2026, domin magance matsalar karancin gidaje a Najeriya.
Shugaba Tinubu ya rantsar da Dr. Muttaqha Rabe Darma a matsayin Ministan Gidaje yau 24 ga Afrilu, 2026, domin magance matsalar karancin gidaje a Najeriya.
Bankin CBN a Najeriya ya kara kudin mallakar katin ATM zwa N1500. An sau karin kashi 50 cikin 100 a kan kudin da ake biya a baya. Lamarin zai shafi harkar POS.
Bayan 'yan kwanaki da 'yan bindiga suka sace daliban jihar Katsina, wani mazaunin inda al'amarin ya faru, karamar hukumar Kankara, ya bayyana dalilan da suka.
Majalisar dattawa tana tuhumar ma'aikatar man fetur a kan bai wa wani ma'aikacinta N145,000,000. Korafin yana cikin wata takarda ta Odita janar na gwamnatin.
Garba Shehu ya ce yaran da suka tsere daga hannun maharan sun ce yara 10 ne ke hannun yan bindigar kasa da adadin daliban da malaman makarantar suka bayyana.
Shirin samar da ayyukan ga masu sana'o'in hannu na watanni uku inda za a rika biyansu N20,000 duk wata ya samu tsaiko sakamakon rashin jituwa tsakanin ministan
Har yanzu ba a ga dalibai 668 na makarantar sakandaren gwamnati ta kimiyya dake Kankara ba, kamar yadda rajistar makarantar ta nuna. Daily Trust ta wallafa.
A ranar Juma'a, 11 ga watan Disamban 2020, wani Bello Inua Anka ya wallafa hotunan wasu sojojin Zabarmari a shafinsa na kafar sada zumuntar zamani ta Facebook.
Sanata Elisha Abbo ya yi bayyana cewa wasu manyan yan majalisa hudu na jam’iyyar PDP a jihar Adamawa na gab da sauya sheka zuwa APC saboda rigimar Fintiri.
Kungiyar Arewa ta CNG ta shirya taro kan rashin tsaro a yau da safe, ‘Yan iskan gari amma tsageru sun hana Kungiyar Coalition of Northern Group yin wannan taro.
Wasu mutane da ake zargi da aikata fashi da makami da garkuwa da mutane sun tsere daga hannun 'yan sanda a hedkwatan rundunar 'yan sanda da ke Diamond Hill, Cal
Labarai
Samu kari