Wata babbar kotun jihar Kogi ta yanke hukunci a karar da tsohon gwamna Yahaya Bello, ya shigar kan Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan kan zargin bata suna.
Wata babbar kotun jihar Kogi ta yanke hukunci a karar da tsohon gwamna Yahaya Bello, ya shigar kan Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan kan zargin bata suna.
Diraktan yada labaran yada labaran kotun koli, Dr Festus Akande, ya ce rahoton cewa Alkali Alkalan Najeriya, Tanko Mohammed, ya kamu da Korona jita-jita ne kawa
Mazauna Gauca, wani kauye dake Venezuela, sun tsinci tsadaddun abubuwa wadanda suka share musu hawaye a lokacin da suke fuskantar girgiza a tattalin arziki.
Bayan Janar John Irefin ya kamu da cutar COVID-19. An yi wa manyan Sojoji 417 gwaji, an samu 25 da Coronavirus a Najeriya. Yanzu haka duk sun killace kansu.
Da ya ke magana da manema labarai bayan taron gaggawa da kungiyar ta yi, Masopa ya ce suna zargin Adekolawole da rashin girmama ofishinsa na shugaban makaranta
Wata mata 'yar kasar Jamus, mai suna Renate Wedel, ta mutu a watan Disamban 2019 tana da shekaru 81 a duniya, ta bar wa makwabtan ta gadon kudi mai dumbin yawa.
Labarin dake shigowa da duminsa na nuna cewa gwamnatin jihar Zamfara ta bada umurnin kulle dukkan makarantun jihar dake makwabtaka da jihohin Katsina da Sokoto.
Tsohuwar ministar ilimi, Oby Ezekwesili, tace Najeriya batada shugabanni a yanzu tunda har aka iya satar dalibai fiye da 300 a GSSS Kankara, dake jihar Katsina.
Hedkwatar tsaro ta sojin Najeriya ta ce dakarunta na rundunar Operation Hadarin Daji sun cafke 'yan fashi bakwai da kuma masu taimaka musu guda biyar a Zamfara.
Majalisar dattawan Najeriya ta aika sammaci ga shugabannin tsaro da ministan tsaron kasar a kan su bayyana gabanta bayan sace daliban makarantar GSSS Kankara.
Labarai
Samu kari