Shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya soke tafiyar wakilan Amurka zuwa birnin Islamabad domin sake zama da kasar Iran a zagaye na biyu na tattaunawar sulhu.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya soke tafiyar wakilan Amurka zuwa birnin Islamabad domin sake zama da kasar Iran a zagaye na biyu na tattaunawar sulhu.
Rahotanni sun nuna cewa wasu 'yan bindiga masu garkuwa da mutane sun kai hari karamar hukumar Rogo a jihar Kano sun kashe mutum 1 sun jikkata wasu.
Shahararren Gwamnan PDP ya jefawa Gwamnonin jam’iyyar APC kalubale. Nyesom Wike ya nemi Gwamnonin Jihohin APC su fito su nuna ayyukan da su ke yi wa jama'a.
Shugaba Muhammadu Buhari ya karbi bakuncin tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan a fadarsa ta Aso Rock a ranar Talata 22 ga wata Disambar shekarar 2020. Mai ba
Kungiyar malamai masu koyarwa na jami'o'i (ASUU) a ranar Talata, 22 ga watan Disamban 2020, ta bada satar amsa a kan lokacin da za ta kawo karshen yajin aikint.
Mun ji cewa ‘Yan Sanda yi wa Direba tunbur haihuwar Uwarsa a Ribas. Ana kiran a binciki wadannan Jami’an ‘Yan Sanda masu neman ‘na goro’ da ke rashin mutunci.
Gwamnan jihar Ekiti, Dr. Kayode fayemi tare da takwarorinsa na jihohin Sokoto da Kebbi sun shga ganawar sirri da Gwamna Aminu Masari na jihar Katsina kan yawa.
A ranar Litinin ne 'yan bindiga suka kashe jami'in dan sandan da ke kokarin ceto wasu mutane da aka yi garkuwa da su a kauyen Bosuwa da ke garin Maigatari.
Tsohon karamin ministan ilimi kuma shugaban ma'aikatan gwamnatin jihar Binuwai, farfesa Jerry Agada, ya rasu yana da shekaru 68 a duniya a asibitin FMC Makurdi.
Shugaba Muhammadu Buhari da tsohon mataimakin shugaban kasar Najeriya, Namadi Sambo, sun yi ganawar sirri a fadar shugaban kasa da ke Abuja a ranar Talata 22 ga
Ministan harkokin cikin gida, Rauf Aregbesola ya shawarci matasan Najeriya su nemi tayi domin samawa kansu aikin yi saboda gwamnati ba zata iya bai kowa aiki ba
Labarai
Samu kari