Rahotanni sun nuna cewa wasu 'yan bindiga masu garkuwa da mutane sun kai hari karamar hukumar Rogo a jihar Kano sun kashe mutum 1 sun jikkata wasu.
Rahotanni sun nuna cewa wasu 'yan bindiga masu garkuwa da mutane sun kai hari karamar hukumar Rogo a jihar Kano sun kashe mutum 1 sun jikkata wasu.
Masu garkuwa da da mutane a ranar Laraba sun yi garkuwa da wani dan kasuwa a garin Minjibir, tsawon kilo mita hamsin daga birnin Kano. Yan bindigar sun yi dira
Wani mutumin jihar Michigan a kasar Amurka, ya samu yanci bayan kwashe kimanin shekaru 40 a gidan yari kan laifin da bai aikata ba. A cewar gidan talabijin CNN.
Jami'an hukumar yan sanda a jihar Kano sun damke wani mutumi mai suna, Adamu Musa, 'dansa, sule Mallam, da jikansa, Isyaku sule, kan laifin kisan wani mutum.
Gwamnan jihar Kogi, Alhaji Yahaya Bello ya jadadda cewa da zaran yan siyasa sun bar yin amfani da yan daban siyasa toh shakka babu za a samu sakat a tsaro.
Gwamnatin tarayya ta ayyana ranakun Juma'a 25 ga wata da Litinin 28 ga watan Disamban 2020 da Juma'a 1 ga watan Janairun 2021 a matsayin ranakun hutu don bikin
A jiya Rabiu Musa Kwankwaso ya yi magana game da tsige Muhammadu Sanusi II, ya ce karya Ganduje yake yi, babu abin da ya hada tsige Sanusi da ya yi da Jonathan.
Ministan ya kawo misalin tsarin tallafawa masu ƙanana da matsaikaitan sana'o'i(MSMEs Survival Fund) don basu damar farfaɗowa daga jijjigar tattalin arziƙi sanad
Shugaba Muhammadu Buhari ya tsawaita wa'adin kwamitin fadar shugaban kasa kan yaki da cutar COVID-19 da sakataren gwamnatin tarayya Boss Mustapha ke jagoranta,
Za ku ji cewa wata kungiya ta na so Ken Nnamani ya yi takarar Shugaban Najeriya a zaben 2023. Ta ce ta zakulo ‘Dan siyasar ne ya fi kamata ya karbi mulki a 2023
Labarai
Samu kari