Tsohon kwamishina a Zamfara, Sheikh Abdullahi Maharazu Mafara ya gamu da tsautsayi bayan ‘yan bindiga sun bude masa wuta a hanyar zuwa taron APC.
Tsohon kwamishina a Zamfara, Sheikh Abdullahi Maharazu Mafara ya gamu da tsautsayi bayan ‘yan bindiga sun bude masa wuta a hanyar zuwa taron APC.
Hukumar NiMet ta fitar da hasashen yanayin 26 ga Afrilu, 2026, inda ta yi hasashen cewa za samu samu tsawa da ruwa a Kaduna, Abuja, Legas da wasu jihohi.
Marigayiya Maryam ta kasance mai hidima tare da sadaukar da rayuwarta wajen harkokin da suka shafi addinin Musulunci, lamarin da ya sa ake mata lakabi da 'Hadim
Marigayi Nkanga ya kasance gwamnan jihar Akwa Ibom daga watan Satumba na shekarar 1990 zuwa watan Janairu na shekarar 1992 a lokacin mulkin tsohon shugaban kasa
Ministan harkokin mata, Pauline Tallen ta kamu da cutar korona.An tabbatar da kamuwarta ta muguwar cutar bayan da ta yi gwaji tare da iyalanta, Channels TV.
Allah ya yi wa tsohon sanatan Najerriya kuma jigo a jam'iyyar APC a jihar Gombe, Sa'idu Kumo rasuwa. Kumo ya rasu a ranar Lahadi yana da shekaru 71 a duniya.
A halin yanzu shekaru biyu da watanni kalilan suka rage zaben 2023. Tunin fitattun ;yan siyasa daga jam'iyyun APC da PDP suka fara kamfen domin maye Buhari.
Hukumar Hisbah ta gindaya wasu abubuwan da aka wajabtawa limaman da ke aura aure da wanda aka haramtawa matasa aikatawa a cikin garin Yauri, na jihar Kebbi.
Wasu yan bindiga sun kashe Alhaji Ahmodu Mohammed, jigon jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a karamar hukumar Bosso da ke jihar Niger a ranar Alhamis.
Hawaye ya zuba yayinda wani babban jigon jam'iyyar All Progressives Congress (APC) a jihar Lagas, Timothy Oyasodun ya mutu a yau Asabar, 26 ga watan Disamba.
Wasu da ake zargin 'yan Boko Haram ne a halin yanzu suna ragargazar kauyuka uku na karamar hukumar Hawul da ke jihar Borno,majiyoyi suka tabbatarwa Daily Trust.
Labarai
Samu kari