Ministan tsaron Mali, Janar Sadio Camara, ya mutu bayan hare-haren hadin gwiwa kan sansanonin soji a sassa daban-daban, lamarin da ya girgiza gwamnatin mulkin soja.
Ministan tsaron Mali, Janar Sadio Camara, ya mutu bayan hare-haren hadin gwiwa kan sansanonin soji a sassa daban-daban, lamarin da ya girgiza gwamnatin mulkin soja.
Hukumar NiMet ta fitar da hasashen yanayin 26 ga Afrilu, 2026, inda ta yi hasashen cewa za samu samu tsawa da ruwa a Kaduna, Abuja, Legas da wasu jihohi.
Wata ma'abociyar amfani da kafar sada zumuntar zamani mai suna Ngozi ta bar mutane da abun mamaki a labarin da ta bada. A wasu jerin wallafar da Ngozi tayi.
Gwamnan Jihar Nasarawa, Abdullahi Sule, ya karyata jita jitar da ke cewa ya tafi Amurka ne don duba lafiyarsa, ya kuma bayyana cewa yaje Amurka don ziyartar yay
Gwamnatin Tarayya ta kirkirowa Matafiya wasu sharudan shigowa Najeriya. Sai an tabbatar da lafiyar duk wanda zai shigo Najeriya daga UK da kuma Afrika ta Kudu.
Rigimar da ta ɓarke tsakanin dakataccen shugaban hukumar EFCC, Ibrahim Magu, da ministan shari'a, Abubakar Malami, ta samo asali ne daga zargin cin hanci da Mal
An zargi budurwa da sace takardun gonar mahaifinsu ba tare da ya saninsa ba, ta hanyar sauya sunan mai mallaka tare da sayar da ita a matsayin ita ce mai gonar.
Shugabannin kungiyar ƙarƙashin jagorancin Surajo Jambul cikin sanarwar da ta fitar ta shafin intanet na kungiyar ta nuna kaɗuwa bisa rasuwar tsohon shugaban kun
Babban limamin cocin Katolika, Bishop Mathew Hassan Kukah ya bayyana cewa sabanin yadda ake ta yayatawa shi bai taba neman ayi wa shugaba Buhari juyin mulki ba.
Gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde, ya ce yan bindiga daga kasar Mali na kokarin shigowa Najeriya ta iyakar dake jihar. Ya bayyana hakan yayin ganawa da sarakuna.
Ma'aikatar kula da birnin tarayya Abuja (FCTA) ta ce ma'aikatan lafiya 476 ne suka kamu da cutar Korona tun lokacin bullarta a watan Febrairu, 2020 a Najeriya.
Labarai
Samu kari